Ɗariqar Kwankwasiyya Media Forum
Kungiyar yada manufofin tsarin kwankwasiyya tare da ingantattun labaran Siyasar Kwankwasiyya. Instagram, Youtube, TikTok. +2349036357810
07/05/2026
Kuzo mu Kada kuri’a, Waye Zabin ku?
07/05/2026
Idan KWANKWASO da OBI basu bar jam'iyar ADC bah ya kuke son suyi kenan..??
Wallahi akwai rashin adalci da son kai a gurin masu kallon komawar kwankwaso da obi jam'iyar NDC a matsayin rashin dacewa..!!
1. Duk wani dan Nigeria mai tunani da hankali yasan jam'iyar ADC Tana cikin barazana, wadda koh wanne Lokacin ana iya rushe jam'iyar gaba daya ace bata da register gaba daya, shin Idan hakan ta faru ya kuke so suyi neh, ya zasuyi Idan Lokacin shiga zabe ya qure masu, so kuke su zama yan kallo kawai neh, a shiga zabe bada su bah..!!
2. Maganar cewa atiku Abbakar yayi takara Shugaban qasa a ADC su kuma su zam yan kallo Wallahi koh tasowa batayi bah, Idan atiku yayi takarar Shugaban qasa, hakan na nupin obi da kwankwaso koh mataimaki babu wanda zai samu a cikinsu..!!
3. Idan atiku yayi takara a ADC shin so kuke a bawa kwankwanso takarar mataimakinsa kenan, kuma nupin Shugaba da mataimakin Sa duka su fito a yanki daya kenan, ace duka a yan arewa neh kenan, koh kuma so kuke obi yayi mataimaki neh, bayan kunsan babu wani bambancin akan kuri'un da s**a samu a zaben 2023..!!
4. Taya mulki yana kudu ace ya dawo arewa, bayan Lokacin buhari sai da mukayi shekara takwas muna mulki, yanzu rana tsaka ace masu ana son mulki ya dawo arewa saboda mun raina masu da wayo, Taya zasu zabi atiku neh..?
5. Wallahi babu wani ticket wanda zai dace da Nigeria kamar OBI/KWANKWASO, kawai a bari suyi sauran mulkinsu na shekara 4 su qare, amma maganar atiku yayi takara Wallahi indai maganar gaskiya za'ayi Wallahi mulki a kudu ya kamata a tsayar da Shugaba ba arewa bah, shi kuma mataimaki ya fito da arewa.
Halima Shehu
.
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.
Emplacement
Contacter l'entreprise
Site Web
Adresse
Democratic Republic Of The
