Gobirtsohuwar masarautar Hausawa ce mai tarihi da ɗaukaka, wadda take a yankin Nijar da Najeriya. Ta shahara da jarumtaka, shugabanci nagari da kare al'adun Hausawa. Gobir ta taka muhimmiyar rawa a tarihin ƙasar Hausa kuma tana ci gaba da zama alamar🤝🫂