Djamila char'iyya

Djamila char'iyya

Partager

Djamila char'iyya

Photos from Nazari TV's post 19/05/2026
19/05/2026

'Yan sanda sun k**a wasu mata da ke sata a shagunan sayar da tufafi a kasuwar Dole da ke Zinder a jamhuriyar Nijar.

Dubun wadanan mata ta cika ne bayan da aka cafke daya daga cikinsu hannu dumu-dumu kafin daga bisani bidiyon kyamerorin shaguna su gwada yadda a baya irin wadanan mata ke boye Kayan da s**a sata a cikin hijabi.

01/05/2026
01/05/2026

Taron majalisar ministocin ƙasar na jiya Alhamis ne ya buƙaci al'ummar ta Nijar su yi Azumi a ranar Litinin mai zuwa dan roƙon Ubangiji ya ba wa Nijar da ƙasashen AES nasarar murƙushe matsalolin tsaron da suke fama da su

Photos from GARIN MALAM INFOS's post 01/05/2026
01/05/2026

Mamman Sani Dauda Cinwazza daya daga cikin matashin dan gwagwarmaya anan damagaram yake ma daukacin ma'aikatan Duniya barka da sallah ma'aikata.

Photos from Djamila char'iyya 's post 01/05/2026

Kadda kasarema rayuwa kayi ta juriya da hakuri akan komi na rayuwa domin ita nasara ta rayuwa tana tafiya ne da hakuri da juriya da zaran lokaci yayi to komi yana zuwa cikin sauki domin shi hakurin da juriya sune san kazama me jiran lokaci da zaran lokacin yayi to fah angama se kayi farin ciki da walwalah Allah ka bamu hakurin juriya domin cinye jarabawa dan darajar annabi s a w 🤲🤲🤲

Vous voulez que votre entreprise soit Service Du Gouvernement la plus cotée à Zinder ?

Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Emplacement

Site Web

Adresse

Djamilacharkiya@gmail. Com
Zinder
SHUGUBARKUNGIYARALJCGURINZUCIYAMASOYAKUNGIYAMAIYAKIDAZAMANBANZADUKMAISONSHIGAGAL