AMIN YA RABB
National Coalition of Youth Scholars and Imams. FCT Chapter, Abuja
Awareness Association.
18/02/2023
Idan Allah Yakaimu Gobe Laraba Karfe 09:00 am, Akwai Taro Da Shugabanmu Na Wannan Tafiya Watou Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun Zai Bakunce Mu Domin Gabatar Da Taron A Matakin F.C.T Abuja, Domin Tattauna Yanda Za'a Samu Nasarar Cin Zaben Alh Atiku Abubakar A Matsayin Shugaban Kasar Nigeria Insha Allahu.
Taron Zai Gudana Ne Da Amincewar Allah A Ofinshin Wannan Tafiya A (Qatar Plaza) Dakwa, Bwari F.C.T Abuja.
Allah Yabada Ikon Halarta, Ameen.
Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Shop No 10 Qatar Plaza Dakwa Road
Abuja
900001
Abuja
900001
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |
