04/11/2021
Hon.garba muhmd - cfr
kwankwasiyya jakada of nigeria
04/11/2021
26/09/2021
Amana sai dan cikin amana
04/06/2021
BABBAN LABARI :
majalisar nigeria tadakatar da twitter daga aiki a nigeria
01/06/2021
dama sai da nafada abaya toyanzu anfara aiko........................
ninace watarana sai .ansami wata .jamia takarrama ayyukan da shekau yake tafkawa a nigeria to yanzu .meyarage πππππππ
Wai saudiyyace takarrama aikin da ganduje yakewa addinin musulumciππππππππππππππto lallai kanawa kunfada tasku idandai ganduje shine yake karrama musulunci ajihar ku ta kanoπππππππππππππππππ
βGarba muhammad@gmail com
01/06/2021
Duk wanda yace kwankwaso ba dankishin kasabane to wallahi munafikine shi...............
NAGODEWA ALLAH DAYABARNI TARE DA KWANKWASO KUMA KOYANZU MUGODEWA ALLAH TUNDA MUNYI MULKI KUMA MUNGAMA LAFIYA GASHI YANZU INNA TARE DA JAMA,ATA LAFIYA ................. .. . ..........
Allah yakaimu 2023 yan,amanar kwankwanso a fadin duniya
Kwankwasiyya Nigeriaπ³π¬π³π¬π³π¬2023
βgarba muhammed@gmail com
31/05/2021
assalamun alaikum al.ummar jihar kano...........
musammanma yan kano centaral gashawarta zuwa gareku
kodadai nibana kano amma kusani lokaci yayi dayakamata kushiga tai tayinku inna tabbatar muku da cewa akwanannan zaku iya samun dami akala wallahi wato yargidan mutunci kuma kowa yasan yadda mahaifinta yayiwa kasa bauta kuma akan haka akai samadiyyar barinsa duniya.......
wato alh.sani abacha allah yakai rahama agareshi
toyanzu yan kano centaral fah da,alama kakarku tayanke saka domin innatabbatar muku dacewa idan wadannan gwaraza s**a hadu gida daya tofa bama kano ba nigeria ma..π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
wallahi wahalarrayuwa sai dai kuji tarihin cewa ada ansha wahala ada
.............
zakuji innata kirariko ta kungansu anan.......ππππππ
SEN,RABIU MUSA KWANKWASO FOR PRESIDENT 2023 π³π¬π³π¬π³π¬π³
HAJ.FATIMA SANI ABACHA (gumsu)
FOR SANETOR KANO CENTERAL 2023
com
dakyau kanawa kufa kunkusa tsallake sinaradin siyasar yan iska
ππππππππππππππ
π·βgarba muhammad
31/05/2021
sakonazuwa ga wadannan mutane 4
ββββββββββββββββββ
1..faizu alfindiki (kmc chirman)
2..murtala sule garo(commisioner)
3..abdullahi abbass(chirman party)
4..abdullahi ganduje (gov.kano)
ββββββββββββββ
wadannan mutane suna,aikata waso abubuwa na rashin tunani a kano
kudauka nibadan kano bane amma yazama dole nagayawa yan kano susani wadannan mutane tantagaryar jahilaine kowa yasani
βββββββββββββ
siyasa bada haukaba itace kishin al,umma kamar wacce mukeyi a kaduna hargobe idan aikin al,umma yazo mukanbawa gwamna el.rufai shawara kuma yadauwata watakuma ya yada,ita........
................... ... .. .....
idan faizu jahiline to shikuma gwamnafa??......
....................
idan abdullahi abbas jakine shikuma gwamnafa????
.................
abin da yasa bana maganar murtala sule garo shi idan kana mulki kunatare amma idan kafadi sai ya sake sheka to natabbatar dacewa ayanzu murtala sule garo yan gafda barin gwammnatin kano........
π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄βΈ
tabbas asiyasa kwankwaso uban kowane wallahi.............
dan uwana kacire siyasa agefe wadanna mutane basu cancanta da jagorancin al,ummaba sabida haryau babuwanda yasan meyake fada idab yatara mutane...to kaga sunzama jahilai ko?
TABBASS KWANKWASO UBANE ASIYASAR NIGERIAπ³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
ALLAH YAKAIMU 2023 TA ,ALLAH CE KUMA AGUNSA MUKE NEMA BAWANIBA......... .
π·garba muhammad@gmail com
31/05/2021
DA,AMANA FAH.............WALLAHI
KADUNA CENTERAL TAMUCE FAH
31/05/2021
narantse da allah kwankwaso shine ubanka asiyasa kobakaso kaganeko
..............................................................
aduk lokacin da,akace kwankwaso wallah koyayi bacci sai yafarka dan tsiyas.....................................................
π·garba [email protected]
31/05/2021
GASKIYA KUNYI RASHIN SHUGABA
AMMA KUKARA HAKURI DAI DAMAN HAKURI KOWA YASAN HALIN KANAWANE ALLAH YAKAIMU 2023
LAFIYA DAI
30/05/2021
ALLAHAMDULLAH.........GASKIYA KWANKWASIYYA TANA KADUNA YAU NAHALLACI TARON MASU RUWA DA.TSAKI A JAM,IYYAR PDP KWANKWASIYYA A AKADUNA AMMA ABIN MAMAKI MUNGAYYACI MUTUM DARI DA TAKWAS 108 AMMA SAI GA,AL,UMMMA DAGA KO INA SUNA TABULLUWA TO MUNGODE
KUMA NAGUDANAR DA JAWABAI .MASU KWANTAR DA HANKALI NAGODEWA YAN KD
PDP.....POWER........KWANKWASIYYA ....AMANA......AMANA YANCI ............
ALLAH YAKAIMU RANAR ZABE NATABBATAR DA HARYANZU AKWAI NA,AMANAππππππππππ³π¬
KWANKWASIYYA KUCEπ³π¬π³π¬π³π¬
Alhamdullah yadda taronmu na PDP yakasance yau a kaduna
MUNA GODIYA GA DUNBI MASOYA DA S**A RAKANI NAGODE ALLAH YASA KOWA YAJE GIDA LFYππ
DAGA NAKU GARBA muhammadββ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Website
Address
Abuja
07066792051
