Yau Dai Saura Kwana 7 Air Force Surufe Portal Nasu Gamai Bukatar Cikawa Call Or Chart Me 09067179166
Garkuwan Ningi Media Team Bauchi Central
POLITICAL
Yau Dai Saura Kwana 8 Air Force Surufe Portal Nasu Gamai Bukatar Cikawa Call Or Chart Me 09067179166
Yau Dai Saura Kwana Daya 1 Police Surufe Portal Nasu Gamai Bukatar Cikawa Har Yanzu Muna Cikawa
Kira Ko Chart
09067179166
Yau Dai Saura Kwana Hudu (4) Nigeria Police Force Surufe Portal Nasu Gamai Bukatar Cikawa Har Yanzu Bai Makaraba Kira Ko Chart 09067179166
Remain six days oooo the will close the portal Of Police if you have not applied go and apply.sunday 26 November this the close date.
May God be with us.
Tunatarwa:
Saura sati É—aya a rufe portal na police recruitment.
Gamasu Bukata Cika
09067179166
Nigeria Police Force
Nigeria Air Force
All Portal Ongoing
For More Inform 09067179166
15/11/2023
Da farko inaso na taya dukkan wani ko wata daya cika wannan skills programme na NITDA 3MTT murna na kasancewar daya daka cikin mutane masu nasara a wannan zamani duba da irin tarin alkhairan da zai biyo bayan wannan programme din
Jiya ina bincike akan tsarin NITDA 3MTT sai nake ganin sanarwa daka Minister of communication cewa daya daka cikin amfanin wannan skills din shine saboda matasa su samu aikin yi wajen dogaro da kansu sannan su samu tallafi a waje gwamnati
Gwamnatin Nigeria karkashin Minister of communication tare da hadin kan UNDP tace zata dauki matasa mutum dubu uku 3,000 aiki na internship wanda s**a fi kwarewa akan fannonin su sannan za'a dinga biyan su albashi duk wata
Wannan dama ce wanda kowa zai iya samun ta inhar mutum yayi abinda ya dace wajen bada hankalin shi akan wannan programme din ba sai kai dan wani bane ko ke yar wata ce a Nigeria ba wannan dama ce ga kowa
Ina mai tabbatar muku nan gaba duk wanda yayi wannan programme din sai yayi farin ciki da godiya ga Allah saboda irin alkhairan da zasu biyo cikin shi, akwai yiyuwar bayan an fara wannan program din NGO's zasu shigo ciki su tallafa wa matasa da kudi, Computers da sauran kayan na'ura na zamani
Ina tunanin zamu bude WhatsApp group wanda zamu dinga amfani dashi wajen ilimantar da juna da video's, shawarwari da bayanai masu amfani wanda zasu taimake mu akan wannan tsari saboda wasu inhar ba'a dinga taimaka musu zasu iya asaran wannan dama a gare su
Allah ya bamu nasara.
For More Information
09067179166
07010567325
Abubakar Sarkin Kira Gwaram
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
BAUCHICENTRAL
