Adalci

Adalci

Share

Mustapha musty

Photos from Adalci's post 13/01/2020
26/12/2019

Ammincin Allah yakara tabbata agareku masoya mafificin hallitu Dan gatan Allah hasken duniya da lahira maceci madoga shabege muhammdun rasulillahi ( s a w ) adalci group ya mika gaisuwa da jinjina gamasoya manzon Allah ( s w a ) karku Gaza kumaida himma da kwazo da hidima ga addinin musulunci , karku manta yan uwa musulmai a duniyarnan kaci komai kabar komai anan shikenan abunda kabaiwa wani shine naka aranar gobe kiyama atallafawa juna Dan Allah ,nine naku masoyin fiyayyen halittu Mustapha musty from adalci group kuhuta lafiya.

08/12/2019

assalamu alaikum yan uwa musulmi dan Allah Muna baran addu arku Allah yakawo Muna taimakon tsaro a jahar naija state Dan Allah ataimaka da pray na gode

Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Airport Bassa
Abuja