Saadatu Garba Dogonbauchi

Saadatu Garba Dogonbauchi

Share

Don't change so people will likeyou. Be your self and the right people will love thereal you.

28/02/2026

Musha ruwa lafiya!

12/01/2026

President Bola Ahmed Tinubu Arrives Sheilkh Zayaed International Airport Abu Dhabi to participate in the 2026 edition of the Abu Dhabi Sustainability Week (ADSW 2026) Summit. Mr President was received by Sheikh Shakhboot Nahyan Al Nahyan, UAE Minister of State in the Ministry of Foreign Affairs

* *

07/12/2024

Congratulations 🎊
my dear brother
Hon lawal yakawada

Photos from Saadatu Garba Dogonbauchi's post 18/11/2024

A yau Alh Ibrahim Haruna (National Chairman, Arewan mu Duniyar mu Association of Nigeria ( Sarkin Hausawan Tukurma tare da Comr Isa Suleiman National secretary Arewan mu Duniyar mu Association of Nigeria (DanDarma)
S**a ziyarci..... Taurraruwan Matan Arewa har gidan ta Birnin Taraya Abuja inda s**a damka shahadar Ambassador of Peace , Ga Gijigijin tafiyar siyasar matar Arewa ,Hasken siyasar matar Arewa,uwar marayun Nigeria da masu iyaye 👏 Bango majinginar Al'umman, Taurraruwan siyasar matar Arewa, Sarkin Hausawan Tukurma ya ziyarci Taurraruwan Matan Arewa har gidan ta saboda Hidimar Al'umma da ya Sha mata Kai ,

Hon sa'adatu
Dogonbauchi
( media team)
17/11/2024

Photos from Saadatu Garba Dogonbauchi's post 17/08/2024

A Yau, kasancewata ta mamba a kwamitin Kidayar Gidaje, na samu damar ganawa mai muhimmanci da Malam Nuhu Ribadu, Babban Mai bayar da Shawara Kan Harkokin Tsaro ta Kasa a lokaci guda kuma Shugaban Kwamitin Kidayar Gidaje, tare da dan uwana, Maigirma Gwamnan Jahar Kaduna wato Gomna mai aiki tukuru da kawo cigaba ga al’umma, Malam Uba Sani, Gomnan da a halin yanzu ya mayar da jihar Kaduna zuwa sabuwar birni.

Gomna Uba Sani a kokarinsa na yakar yunwa a Kaduna ya raba takin zamani masu dinbin yawa tare da sauran kayayyakin bukata ga manoma domin bunkasa Noma. A cikin kokarinsa na taimakon al’umma daga hawansa Karagar Mulki zuwa yanzu ya raba kayan abinci masu yawan gaske. A shirin sa na fito da yankunan karkara Gomnatin sa tayi nisa wurin shimfida Tituna domin kara inganta rayuwar al'ummomin a yankuna daban daban a Jahar Kaduna.

A karshe tattaunawar ta ta’allaka ne akan hanyoyin da za a tabbatar da nasarar kidayar gidaje dake tafe ba da jimawa ba.

Hajiya Sa’adatu Garba Dogonbauchi
Honourable Federal Commissioner
National Population Commission
16-08-2024.

19/07/2024
Photos from Saadatu Garba Dogonbauchi's post 25/10/2023

On Tuesday, October 24th, 2023, Governor Uba Sani had the honour visiting President Bola Ahmed Tinubu, GCFR at the A*o Rock Presidential Villa, Abuja.

Alongside the Governor was the Speaker of the House of Representatives, Rt. Hon. Tajudeen Abbas, and Honorary Adviser, Dr. Yusuf Hamisu Abubakar (Mairago). They sought the President's interventions in the critical areas of security and infrastructure in Kaduna State. His response to the requests was positive.

Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


F Close Gwarimpa Estate Abuja
Abuja
234