15/10/2024
PDP Dawo Dawo
Yanda Jama’a s**a fito wajan taron rufe gangamin yakin neman zaben gwamnan ajihar Ondo na Jam’iyar PDP.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from PDP SAUDI Arebia, Political organisation, Abuja.
15/10/2024
PDP Dawo Dawo
Yanda Jama’a s**a fito wajan taron rufe gangamin yakin neman zaben gwamnan ajihar Ondo na Jam’iyar PDP.
14/09/2024
:
Former VP, Atiku Abubakar and Governor Fubara Storm Benin City for PDP Grand Finale Rally in Oredo.
The former Vice President of Nigeria and Peoples Democratic Party (PDP) Presidential Candidate in the 2023 Election, H.E. Atiku Abubakar and the Governor of Rivers State, Sir Siminialayi Fubara are currently in Benin City for our party's grand finale rally.
Join us in Oredo, Benin City as we make history and march towards victory.
Follow us on our official handles for livestream and more updates.
PDP
sun samu farashin man petrol N20 Ashekarar 1999 S**a barshi a N93 ashekarar 2015
Atsakanin Shekaru 16🫢
Muna jajantawa mutanen Maiduguri bisa Ambaliyar ruwa daya samesu, Allah ya kawo muku dauki.
28/08/2024
Atiku ya sauka a Bauchi.
Alh. Atiku Abubakar ya sauka agarin Bauchi domin ta’aziyyan marigayi mai martaba sarkin Ningi Alh. Yunusa muh’d Danyaya. Allah ya gafarta masa.
14/05/2024
Alhamdulillah!
Jam’iyar PDP zata dawo da karfinta InshaAllah.
Halin da yan Nigeria suke ciki, yana koyar damu:
Duk canjin da zaka nema arayuwa kayi fatan Allah ya zaba maka mafi Alkhairi.
17/04/2024
Yanzu Yanzu:
Masu ruwa da tsaki na Jam’iyar PDP sun shiga tattaunawa domin samun mafita wa Jam’iyar akan sha’anin shugabanci.
Amin
Allah ya amsa mana ibadu
Allah ya kawo mana saukin rayuwa da zaman lafiya a Nigeria.
PDP SAUDI
muna taya yan Nigeria jimamin halin tsadar rayuwa da ake ciki, Allah ya kawo mafita na ALKHAIRI.
03/06/2023
Yanzu Yanzu:
Jam’iyar PDP takasa tazabi Gwamnan jihar Bauchi Sen. Bala Abdulkadir (kauran Bauchi) amatsayin shugaban gwamnonin PDP.