29/05/2026
Kano Central takace bawan Allah
Kwankwasiyya Amana 🇵🇱
29/05/2026
Kano Central takace bawan Allah
Daga Wacce Karamar Hukuma Zaka Za6i Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo Dan Takarar Gwamnar NDC?
29/05/2026
Tunda mutumin nan ya koma APC harkar Daba ta dawo jihar Kano, insha Allahu sai ka riga rana faduwa
29/05/2026
Ban bancin a bayyane yake,
1. Yafi naku mutunci
2. Yafi naku Amana
3. Yafi naku Nutsuwa
4. Yafi naku Gaskiya
5. Yafi naku Zumunci
6. Yafi naku Alkawari
7. Yafi naku In ganci
8. Yafi naku imani
9. Yafi naku Daraja
10. Yafi naku Qima Ga Kuma Shegen Karfi A doki bazai do kuba.
oscar
29/05/2026
Labour Leader
2x LG Chairman
National Assembly Commissioner
Commissioner x2
Board Chairman
Deputy Governor
And Incoming Kano State Governor Insha Allah
29/05/2026
Allah mun gode
I am profoundly grateful to emerge as the Kano State 2027 gubernatorial candidate for our great party, the NDC.
I thank the party for this opportunity to serve, and I pray for our collective victory alongside all NDC candidates nationwide in the upcoming general elections. -AA Gwarzo
Insha Allahu kafin 12 na ranar zabe mun kayar da maciya amanar jihar kano
29/05/2026
Sen Rabiu Musa Kwankwaso ya tsayar da Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo Amatsayin ɗan takarar gwamnan jihar kano da kuma Dr Nasiru Yusuf Gawuna Amatsayin ɗan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar NDC.