Lamido Fulbe Bello Bodejo

Lamido Fulbe Bello Bodejo

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Lamido Fulbe Bello Bodejo, Abuja.

Photos from Lamido Fulbe Bello Bodejo's post 20/03/2026

EID AL-FIRT MUBAARAK:"
"Barka da Sallah sakiraaɓe.

19/03/2026

Yoo Allah ceniɗo jaɓan'en dewe men.

19/03/2026

Ina taya al'umar musulmi baki daya murnar kammala azumin Ramadana lafiya, Allah ya karɓi ibadummu ya yafe mana kurakuran mu.

14/03/2026

An Bukaci Bello Bodejo Ya Fito Takarar Sanatan Taraba Central a 2027

LABARI:
An yi kira ga shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal H**e na ƙasa, Abdullahi Bello Bodejo (Maji Daɗin Gembu), da ya fito takarar kujerar sanata domin wakiltar Taraba Central Senatorial District a zauren majalisar Dattijai.

Kiran ya fito ne daga al’ummar Magu Ward da ke garin Zango a Sardauna Local Government Area, wanda nan ne mahaifar Bodejo.

Shugaban haɗaɗɗiyar ƙungiyar matasa ta yankin, Abubakar Zango, tare da sauran mazauna yankin ne s**a bayyana wannan kira a ranar Laraba, bayan Bodejo ya sabunta rajistarsa ta jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Magu Ward.

Sun bayyana cewa suna ganin Bodejo na da ƙwarewar shugabanci da zai iya wakiltar al’ummar Taraba Central yadda ya kamata a Majalisar Dattawa.

Masu kiran sun kuma jaddada cewa matasa da sauran al’ummar yankin a shirye suke su mara masa baya matuƙa idan ya amince ya shiga takarar sanatan a babban zaɓen shekarar 2027.

Miyetti Allah Kautal H**e Nigeria Lamido Fulbe Bello Bodejo BBC Hausa

11/03/2026

Ramadan Kareem

09/03/2026

Sumtee jam:
Ramadan Mubarak

07/03/2026

RAMADAN KAREEM:

06/03/2026

Ramadan Kareem to all muslim ummah.

04/03/2026

E-mi yela kala gooto mon fuu sumti jam.
Ramadan Kareem.

03/03/2026

Sakiraaɓe on jari ndiyam jam yoo Allah jaɓan'en dewe men

02/03/2026

13, DAY RAMADAN MUBARAK.

Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Address

Abuja