Bagudu Boys

Bagudu Boys

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bagudu Boys, 48k gsm village, Abuja.

Photos from Bagudu Boys's post 27/04/2026

TINUBU/KAURA/BAGUDU UNITY CUP SUCCESSFULLY CONCLUDES IN AUGIE

Tinubu/Kaura/Bagudu Unity Cup in Augie Local Government Area has been successfully concluded, marking a significant milestone in the promotion of unity, peace, and youth development within the community.

The Tournament attract the presence of key stakeholders, including political leaders, traditional rulers, district heads, councillors, ward officials and security agencies.

It encourage youth participation in constructive activities and served as a platform for nurturing talent, promoting discipline, and strengthening communal bonds through sports.

In the final match, Malaga Augie emerged victorious after defeating Bayawa FC 3–1, securing the title in a competitive and spirited encounter.

The tournament was made possible through the generous support of Special Assistant to the minister of budget and economic planning Hon. Bashar Aliyu Buhari, whose contributions underscored his dedication to youth empowerment and community development. Prizes awarded included a NAPEP tricycle for the champions, a motorcycle for the runners-up, 300,000 cash rewards for the third-place team and 500,000 to the organizing committee, set of sports jerseys for participating teams, and 500,000 support extended to retired workers.

Speaking on behalf of the sponsor, Salim Bala called on the youth to remain law abiding, patriotic, and supportive of government initiatives aimed at building a peaceful and progressive society.

The successful hosting of theAsiwaju Bola Ahmed Tinubu/Dr Nasir Idris Kauran Gwandu/Sen. Abubakar Atiku Bagudu Unity Cup further reinforces its role as a vital platform for unity, youth engagement, and sustainable community development in Augie.

Photos from Bagudu Boys's post 27/04/2026

An karrama Babban Hadimin Maigirma Ministan kasafin kudi Hon. Bashar Aliyu Buhari bisa ga gudunmawar da yake bayarwa a fannin cigaban al’umma da kuma hidimtawa Matasa. Wannan karramawar ta nuna muhimmiyar rawar daya taka a matsayin farkon mai tallafawa wannan shiri na ComTalk Africa, wanda hakan ya taimaka matuƙa wajen bunƙasarsa da Nasarar shirin.

A matsayinsa na Mataimaki na Musamman ga Ministan kasafin kudi da Tsare-tsare na Tattalin Arziƙin kasa, ya nuna jajircewarsa wajen tallafawa shirye-shiryen al’umma da kuma ƙarfafa matasa. Ƙoƙarinsa a jaharsa ta Kebbi da ma sauran sassan ƙasa na nuna irin yakini dayake dashi ga matasa saboda sunada muhimmiyar rawa wajen kawo cigaba.

Wannan karramawa ta ƙara tabbatar da jajircewarsa wajen yi wa ƙasa hidima da kuma tasirin da yake ƙara samu a fannin cigaba da samar da dama ga al’umma.

Photos from Bagudu Boys's post 24/04/2026

Tinubu don't just took the hard decisions, but he backed them with result.

NELFUND — opening doors for Nigerian students.

Sokoto–Badagry Super Highway — connecting the nation end to end.

Lagos–Calabar Coastal Highway — unlocking coastal economic power.

CNG rollout — reducing transport costs for everyday Nigerians.

Consumer Credit Scheme — expanding access to finance.

Massive federal road construction — nationwide infrastructure revival.

Improved ASUU salaries — strengthening education.

Increased military wages — boosting troop morale.

Food prices gradually stabilizing — relief is coming.

New minimum wage — better earnings for workers.

NNPCL reforms — transparency in the oil sector.

Relentless fight against terrorism — securing lives and territory.

These are visible, measurable outcomes.

While the children of haters make noise, Jagaban is working.

Nigeria is not where it used to be — and it’s not where it’s going to stop.

Nigeria is emerging with stronger, more stable, and economically resilient nation under Tinubu.

2027 is not going to be experiments.... but continuity.

Tinubu till 2031!!!✌🏿

22/04/2026

Malam Ne
Kuma Dan Malam ne
Jigo ne
Kuma Abin koyi ne
Jagora ne
Kuma abin biya ne

Sen. Abubakar Atiku Bagudu

21/04/2026

They gave us darkness. We are building hope.

~President Tinubu ✌🏿

20/04/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN

Amadadin Kungiyar Bagudu Boys karkashin kulawa da jagorancin Hon. Bashar Aliyu Buhari Hadimin Maigirma Minista Sen. Abubakar Atiku Bagudu Muna mika sakon Ta’aziya ga iyalan Malam Abubakar Muhammad Sudan Musamman Dan uwa Abdulrahim Sudan.

Allah ubangiji ya gafarta masa Allah yasa ya huta Allah yasa Aljanna tazamo makomarsa Allah yahadashi da mala’ikun Rahama

Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲

Photos from Bagudu Boys's post 18/04/2026

TINUBU / KAURA/ BAGUDU UNITY CUP ALIERO

An kammala gasar Hadin kan Matasa ta Asiwaju Bola Ahmed Tinubu/Dr Nasir Idris Kauran Gwandu da Sen. Abubakar Atiku Bagudu Cup cikin nasara a Ƙaramar Hukumar mulki ta Aliero, gasar ta haɗa dukkan ƙungiyoyin wasan ƙwallon ƙafa na yankin, wadda aka shirya domin ƙarfafa haɗin kai, zaman lafiya da haɓaka wasanni tsakanin matasa.

Gasar ta gudana ne ƙarƙashin kulawa da goyon bayan Hon. Bashar Aliyu Buhari Babban hadimin Maigirma Ministan kasafin kudi Sen. Abubakar Atiku Bagudu, wanda aka yaba da irin jajircewarsa da ƙoƙarinsa wajen tallafawa matasa a fannoni daban-daban.

An fafata wasan ƙarshe tsakanin Shining Boys da 11 Scorpion, Wasan yakare, 1-0 inda Shining Boys s**a Samu Nasara.

Domin ƙarfafa gwiwar matasa da bunƙasa wasanni a Ƙaramar Hukumar mulki ta Aliero, Maigirma Hon. Bashar Aliyu Buhari ya bayar da kyaututtuka ga ƙungiyoyin da s**a buga gasar kamar haka:

FC Shining Boys Sun samu sabon keken NAPEP, 11 Scorpion sabon mashin mai taya ukku, Kungiyar da tazo ta uku: sun samu ₦300,000, Sauran ƙungiyoyi Kowace ƙungiya ta samu set din sabon Jersey. Yan Committee sun samu 500,000 kyautar nan ta nuna jajircewa da kishin da Hon. Bashar Aliyu Buhari keda wajen tallafawa wasanni da ƙarfafa matasa.

Jawabin wakilin Maigirma S.A, Hon. Muhammad Muhammad Majo yayi kira ga yanwasa da matasa gaba ɗaya dasu ƙara dagewa, su kasance masu haƙuri da ladabi, tare dayin addu’a domin cigaban irin wannan gasa a nan gaba. Haka kuma, ya ƙarfafa matasa dasu cigaba da baiwa wannan gwamnati goyon baya, tare da nuna godiya ga wannan matashi, Hon. Bashar Aliyu Buhari, bisa ƙoƙarinsa na kawo sauyi da cigaba ga matasa a fannoni daban-daban.

A ƙarshe, sunyi kira ga dukkan matasan da basu da katin shaidar jam’iyyar APC dasu yi gaggawar samun nasu, ganin irin muhimmancin da yake da shi a harkokin siyasa da cigaban Al’umma

17/04/2026
13/04/2026

Gamsasshen Bayani daga matashi na Matasa Hon. Bashar Aliyu Buhari

Asiwaju sau ✌🏿

13/04/2026

TINUBU/KAURA DOOR-TO-DOOR TARE DA HADIN GUIWAR BAGUDU BOYS SUN YAYE MATASA 300 A JIHAR KEBBI
Shirin ya mayar da hankali wajen koyar da sana'o'i masu amfani domin dogaro dakai da samun 'yancin tattalin arziki, mahalarta da dama daga sassa daban daban na jahar kebbi, ciki har da masu ruwa da tsaki da magoya baya, wanda hakan ke nuna hadin kai wajen bunkasa matasa da cigaban al'umma.
Hon. Bashar Aliyu Buhari, Mataimaki na Musamman ga Ministan Kasafin Kudi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Yadauki Nauyin Shirin, Shirin yayi daidai da manufar "Renewed Hope Agenda" na Shugaban Kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, wadda ke baiwa cigaban matasa muhimmanci tare da inganta tattalin arziki mai dorewa.

Photos from Bagudu Boys's post 12/04/2026

TINUBU/KAURA DOOR-TO-DOOR TARE DA HAƊIN GUIWAR BAGUDU BOYS SUN YAYE MATASA 300 A JIHAR KEBBI

Shirin ya mayar da hankali wajen koyar da sana’o’i masu amfani domin dogaro dakai da samun ‘yancin tattalin arziki, mahalarta da dama daga sassa daban daban na jahar kebbi, ciki har da masu ruwa da tsaki da magoya baya, wanda hakan ke nuna haɗin kai wajen bunƙasa matasa da cigaban al’umma.

Hon. Bashar Aliyu Buhari, Mataimaki na Musamman ga Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Yadauki Nauyin Shirin, Shirin yayi daidai da manufar “Renewed Hope Agenda” na Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, wadda ke baiwa cigaban matasa muhimmanci tare da inganta tattalin arziki mai ɗorewa.

Da yake jawabi a wajen taron, Hon. Bashar Aliyu Buhari ya nuna jindaɗinsa kan yadda matasa s**a halarta da yawa, tare da ƙarfafa gwiwar waɗanda s**a amfana dasu yi amfani da ƙwarewar da kayan aikin da aka basu domin inganta rayuwarsu da kuma bayar da gudunmawa mai amfani ga al’umma.

Haka kuma, shirin ya yaba da jagorancin Gwamnan Jihar Kebbi, Maigirma Dr Nasir Idris Kauran Gwandu, da kuma Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Sen. Abubakar Atiku Bagudu, bisa irin gudunmawar da suke bayarwa wajen haɓaka cigaban jihar kebbi.

Bagudu Boys sun miƙa godiya ta musamman ga Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, bisa goyon baya, jajircewa da kuma damammaki masu yawa da yake cigaba da samarwa Jihar Kebbi ƙarƙashin manufar .

Wannan shiri ya nuna ƙoƙarin da ake cigaba dayi na Tinubu/Kaura Door-to-Door da Bagudu Boys wajen samar da damammaki masu ɗorewa ga matasa, tare da ƙarfafa goyon bayan jama’a a matakin ƙasa domin sake zaɓen Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, da Gwamna Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu.

12/04/2026

Kungiyar Bagudu Boys Karkashin jagoranci da kulawar Hon. Bashar Aliyu Buhari Hadimin Maigirma Minista Sen. Abubakar Atiku Bagudu Na Tayaka murna Abbany Rara Allah ubangiji ya raya Akan Sunnah

Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

48k Gsm Village
Abuja