16/09/2025
Alhamdulillahi 💙🙏
Best Pic of the Year 📸
Bawan Allah 🤗
Simple man ✌
16/09/2025
Alhamdulillahi 💙🙏
Best Pic of the Year 📸
16/09/2025
Ashe gorin da ake wa mutanen arewa akan yunwar shinkafa ya zo da bangaranci. Ko kun ga mutanen da s**a kwana a Lagos suna jira a san musu shinkafar Hilda?
📷 DDan Bello
14/09/2025
😎🚶
قال رسول الله صلى الله عليه وسلم:
"ليس منامن لايرحم صغيرنا،ويعرف شرف كبيرنا"
12/09/2025
Kada kumanata dayiwa Mafi Darajar Halittu salati a wannan Rana mai Albarka (S.A.W)
Kada kumanta da fadin Ubangiji (S.W.T) "Duk Wanda yayiwa Annabi (S.AW) Salati guda Daya, Allah Subhanahu wata'ala zaiyimasa Salati guda 100"
Barka da Juma'a
Yana Daga Cikin kyawun musluncin mutum,Yabar abinda Babu ruwansa
~Annabi (S.A.W)
11/09/2025
Fact 📌
07/09/2025
Wannan gayen sai munhau sama min dado dashi. Mtsew 😎🚶
07/09/2025
Ya Allah 💙🙏
23/08/2025
Ameen Ya Allah 📈