28/02/2025
TOMORROW IS THE FIRST DAY OF RAMADAN
Justice and equity for all justice and equity for all
28/02/2025
TOMORROW IS THE FIRST DAY OF RAMADAN
26/02/2025
🤣🤣🤣
20/02/2025
19/02/2025
09/02/2025
Six Aloma f!nally unveils his new n0ze…. Omo, the doctors do terr!ble Job o 😂
05/02/2025
02/02/2025
This is Ghana 🤣🤣🤣🤣
01/02/2025
An kamashi saboda yace da arzikin Arewa aka gina Lagos ba wai da iya arzikin jahohin yarabawa ba.
An kamashi saboda yace Lagos ba ta fi kowacce jaha a Arewa cancantar arzikin kasa ba.
An kamashi saboda ya tona asirin Tinubu na ganin an tattare arzikin Nigeria gaba daya a yankin yarabawa.
An kamashi saboda yace talakawa suna shan bakar wahala a hannun Tinubu.
An kamashi saboda yace dokar haraji zalunci ce dole a tsaya a mata gyara yadda ya kamata.
An kamashi saboda yace 'yan Arewa ne s**a zabi Tinubu kuma suke da damar zaben kowanne kalar dan takara.
An kamashi saboda yace malamai su ji tsoron Allah su daina biyewa 'yan siyasa suna cutar da talakawa.
An kamashi saboda yana wayar da kan talakawan Arewa akan su tashi tsaye su san 'yancin kansu kuma su ba bayi ba ne mutane ne masu daraja.
An kamashi saboda ya watsar da jin dadin duniya ya zabi zama cikin talakawa da wayar musu da kai domin gobensu ta gyaru.
AUDU BULAMA BUKARTI
05/01/2025
Madina
05/01/2025