06/05/2025
Recuitment: Apply for the 2025 Wema Bank Graduate Training Programme
https://97sq.ng/wema-bank-graduate-trainee/
Wema Bank is calling on young, driven graduates to join its prestigious 2025 Graduate Training Programme! If you're passionate about sales, customer service, and financial solutions—and meet the academic and age criteria—this is your chance to join one of Nigeria’s most innovative banks. Application closes May 20, 2025. Don’t miss out!
🙏🏻🙏🏻 Share it
Recruitment: Apply for the 2025 Wema Bank Graduate Trainee Programmer » 97SQ
ALAT is Africa's first fully digital bank, and Wema Bank is a popular Nigerian bank. They invite graduates to apply for the Bankers-in-Training (BIT) 2025
02/05/2025
2025 Uptimus Bank Recruitment for customer service at kano
https://97sq.ng/uptimus-bank-recruitment-for-customer-service/
One of the largest registered Nigerian Bank under licensed as a National Bank by the Central Bank of Nigeria (CBN), Uptimus Bank has open has opened Recruitment for Customer Services unit at kano for
Trade Finance Officer
Cash Management Officer
Cash Officer
🙏🏻🙏🏻 Share it
2025 Uptimus Bank Recruitment for Customer Service at Kano » 97SQ
One of the largest registered Nigerian Banks, licensed as a National Bank by the Central Bank of Nigeria (CBN), Uptimus Bank is now recruiting for its
26/03/2025
Can you accept my invitation so that I can get a free gift?
Can you accept my invitation so that I can get a free gift?
Click the link now and participate in this event.
07/02/2025
*ASSALAMU ALAIKUM*
*BARKAMU DA SAFIYA*
*NASIHARMU TA YAU*
```Wasu ne s**a haifeka, wasu ne s**a raineka, wasu ne s**a koyar da kai, wasu ne s**a aura maka, wasu ne zasu maka wanka idan ka mutu, wasu ne zasu binne ka idan ka mutu, don me zaka yi girman Kai ga wasun ???
*Allah ka rabamu da wannan mummunar dabi'ah Ameen ya Allahu* 🕌🕋📿
Daga Muassasar Ambato Foundation Hadejia.
DANGI ANNABIN DAI S.A.W
01/12/2024
Apply FG National Business Skills Development Initiative (NBSDI) 2024
https://97sq.ng/apply-fg-national-business-skills-development-initiative-nbsdi-2024/
The Federal Government with SMEDAN has open National Business Skills Development Initiative (NBSDI) to empowering MSMEs is crucial for driving economic growth and job creation. NBSDI will taking a multi-faceted approach by expanding access to finance and offering targeted training programs to prepare our young entrepreneurs for success in the modern economy.
🙏🏼🙏🏼 Share it.
Apply FG National Business Skills Development Initiative (NBSDI) 2024 » SQ Space
The Federal Government with SMEDAN has open National Business Skills Development Initiative (NBSDI) to empowering MSMEs is crucial for driving economic growth
21/10/2022
Yadda Zaku More Garabasa Ta Free Browsing Layin MTN.
Dannan Wannan Link Domin Cikewa Kai Tsaye
👇👇👇👇
https://hausa.sqhub.ng/yadda-zaku-more-garabasa-ta-free-browsing-layin-mtn/
kuyi share wasu su amfana 🙏🙏🙏
Yadda Zaku More Garabasa Ta Free Browsing Layin MTN. | Hausa.sqhub.ng
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Hausa.sqhub.ng Shafine Na Taimakawa Al, umma.
08/10/2022
Matasa Ga Dama Ta Samu: Yadda Zaku Nemi Aikin Soja Nigerian Army
Matasa Ga Dama Ta Samu: Yadda Zaku Nemi Aikin Soja Nigerian Army - Hikima Tv
Jama’a Assalamu alaikum Barkanku da wannan lokaci da fatan kowa Yana lpy. Ina matasa masu sha’awar aikin Soja Ga Dama ta samu Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa a jiya juma’a ta fitar da Sabin daukar ma’aikata ga wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa . An soma rijist...
06/10/2022
Ga Wata Sabuwar Dama Ga Matasan Nigeria Daga Hukumar NiTDA
Ga Wata Sabuwar Dama Ga Matasan Nigeria Daga Hukumar NiTDA - Hikima Tv
HUKUMAR (NITDA) ZA TA BA DA HORAR GA ƳAN NAGERIYA MUTUM (MILIYAN ƊAYA 1) Assalamu alaikum jama,a Barkanku da wannan lokaci da fatan kowa Yana Cikin koshin lpy. Hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), ta ƙarƙashin cibiyar ƙere-ƙeren na’urorin zamani, “National Center for...
05/10/2022
Yadda zaka mayar da katin waya cikin Account na Bankin Ka
Yadda zaka mayar da katin waya cikin Account na Bankin Ka - Hikima Tv
Assalamu alaikum yan uwa ina mana barka da wannan lokaci, to kamar yadda muka saba yau darasin mu zamuyi shine kan yadda mutum zai mayar da katin waya cikin bankin sa. Domin akwai mutane da dama zakaga mutum yasa katin waya daga bankin sa kuma saiya manta ya saka kudin dayawa a garin saka naira …
05/10/2022
Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Da Gwamnatin Tarayya Tafitar Mai Taken NDE Wanda Akebada Tallafin Naira Dubu 30,000 Acikin Watanni Uku.
Dannan Wannan Link Domin Cikewa
👇👇👇👇👇
https://hausa.sqhub.ng/yadda-zaku-cike-sabon-tallafin-da-gwamnatin-tarayya-tafitar-mai-taken-nde-wanda-akebada-tallafin-naira-dubu-30000-acikin-watanni-uku/
kuyi Sha Domin wasu su Amfana🙏🙏🙏
Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Da Gwamnatin Tarayya Tafitar Mai Taken NDE Wanda Akebada Tallafin Naira Dubu 30,000 Acikin Watanni Uku. | Hausa.sqhub.ng
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Hausa.sqhub.ng Shafin Taimakon Al, umma.
05/10/2022
An Sake Bude Shirin NDE Wanda Ake Bada Tallafin Naira 30,000 na tsawon wata uku(3)
An Sake Bude Shirin NDE Wanda Ake Bada Tallafin Naira 30,000 na tsawon wata uku(3) - Hikima Tv
Jama’a Assalamu Alaikum Barkanku da wannan lokaci da fatan kowa Yana Cikin koshin lafiya. A yau na sake zuwa muku da wani albishir na Shirinnan na NDE Wanda idan Baku mantaba a baya na kawo muku shi Wanda mutane dayawa sun samu to a yanzu Haka ma an Sake budewa. Shirin National Directorate of Empl...