15/04/2026
BA KARE BIN DAMO: Ita Ma Real Madrid An Yi Waje Rod Da Ita A Gasar Cin Kofin Zakarun Turai, Bayan Cire Barcelona A Jiya
TURKASHI: MTN Sun Daina Bada Bashi, Amma Ga Wata 'Offe'r Mai Kyau
ka yi amfani damar nan
To ga offer me kyau! 👇
📱 Freedata App
✔️ 1GB — ₦300 (3 Days)
✔️ 2GB — ₦450 (7 Days)
✔️ 5GB — ₦1700 (30 Days)
❌ Babu wani Nasa kudi charges
🎁 SPECIAL OFFER:
zaku iya samun kyautar in kuna aiki da application don 😳🔥
👉 DOWNLOAD NOW kafin ya yi late:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ioapp.freedataapp
🍏 iPhone:
https://app.freedataapp.com
📞 09031645534
15/04/2026
ABIN A YABA: Wani Shehin Malami A Garin Jos Ya Tura Tallafin Kudi Naira Dubu Dari Game Da Kudin Da Ake Tarawa Domin Ceto Wani Kirìsța Dalibin Jami'ar Jos Da Aka Yi Garkuwa Da Shi
15/04/2026
Wata Matashiyar Membar Jam'iyyar ADC
Wace fata za ku yi mata?
15/04/2026
Farin jini daga Allah! Kungiyoyin Mata Sun Nuna Goyon Baya ga Sadaukin Jibia
Kungiyoyin mata guda biyar daga gundumomi 11 na karamar hukumar Jibia a jihar Katsina sun gudanar da taron nuna goyon baya ga Hon. Muhammadu Halliru (Sadaukin Jibia kuma Sardaunan Kaita), mai neman takarar kujerar majalisar wakilan Najeriya domin wakiltar kananan hukumomin Kaita da Jibia a zaben 2027.
Jaridar ta ruwaito cewa, taron ya gudana a ranar Laraba, 15 ga watan Afrilu, 2026 a garin Jibia, inda matan s**a bayyana bukatar su ga Muhammadu Halliru ya amsa kiran al’umma domin ceto yankin daga abin da s**a kira “wakilci marar amfani” daga dan majalisar mai ci a yanzu, wanda s**a ce bai kawo wani ci gaba mai ma’ana ba.
A jawabinta, Hajiya Hadiza Musa Mota ta nuna farin cikinta da yadda mata s**a halarci taron, tana mai kira ga Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, da ya tsayar musu da Sadaukin Jibia a matsayin dan takara. Ta ce tun kafin ya samu kujera, Sadaukin Jibia na taimaka wa mata, matasa da kananan yara, ta bangaren tallafi da inganta rayuwa. Ta kuma koka da cewa wakilin da ke kan kujera yanzu ba ya kai ziyara ga al’ummar yankin domin jin halin da suke ciki.
Ita ma Hajiya Aisha wadda aka fi sani da Ɗiya, ta bayyana cewa matan yankin sun gaji da wakilcin da ake yi a yanzu, tana mai cewa suna bukatar Muhammadu Halliru saboda ayyukan alherin da yake yi, musamman taimakon marayu da mata, da kuma tallafawa asibitoci ciki har da samar da muhallin jinya ga mata. Ta ce a Jibia da kauyukanta, babu wanda bai san irin taimakon da yake bayarwa ba.
A nata bangaren, Hajiya Ansau, ta jaddada cewa matan yankin na alfahari da Sadaukin Jibia, saboda yadda yake taimakon al’umma ba tare da nuna wariya ba. Ta ce suna rokon Gwamna Radda da ya tsayar musu da shi domin ya wakilce su a majalisar wakilai, tana mai cewa hakan zai kawo sauyi mai kyau ga yankin.
Kungiyoyin matan sun sake jaddada rokon su ga Gwamnan jihar Katsina da ya bai wa Hon. Muhammadu Halliru tikitin takara, yayin da masu sharhi s**a bayyana cewa siyasar Kaita da Jibia na kara daukar sabon salo. Sun ce idan Hon Halliru ya samu damar tsayawa takara kuma ya yi nasara, ana sa ran zai kawo sauyi mai ma’ana a wakilcin majalisar wakilai ta hanyar mayar da hankali kan bukatun jama’a da ci gaban yankin.
15/04/2026
Kun taba jin inda agola ya kori dan gida? Nafiu Bala ya mayar ma yan ADC tsagin David Mark martani
15/04/2026
Shigar Dino Melaye a wajen babban taron Jam'iyyar ADC ta ɗauki hankulan jama'a a kafafen yada labarai.
15/04/2026
Idan Kirista da Musulmin arewa basu ajiye bambancin addini a gefe sunyi fadà da Fulani bandits ba to wallahi a haka zasu kàrar da kowa.
Kullum arewa maganar bambancin addini akasa a gaba kamar nanne mecca ko Jerusalem bayan ga wuta Nan tana cinmu gabadaya. Yanzu dai duk lokacin da mukayi hankali sai mu tashi mu Kare kanmu tunda gwamnati ta nuna abun yafi kàrfinta.
15/04/2026
Zaben 2027 Ba Tsakanin ADC Ba Ne Da APC, Tsakanin 'Yan Nijeriya Ne Da 'Yañ Kùngiyaŕ Màfìyà, Inji Hajiya Naja'atu Muhammad
14/04/2026
YANZU-YANZU: An Sallami Barcelona A Gasar Cin Kofin Zakarun Turai
14/04/2026
"Babu gudu ba ja baya, wannan shi ne lokacin sauyi mai kyau da tunƙarar sabuwar tafiya a Najeriya" - Atiku Abubakar
📸: Facebook/AA