Assufiyyah MEDIA Concern AMCBP - 2027

Website

Assufiyyah MEDIA Concern AMCBP - 2027 Wannan kafa ce ta sadarwa ta zamani domin kare muradun tafiyar Malam Usman Adamu Ahmed SUPHI da yaɗa ayyukansa a Jihar Bauchi.

This is a modern communication platform dedicated to advancing the interests of Malam Usman Adamu Ahmed SUPHI’s movement......

Muna ci gaba da sanar da jama’a domin yin kira gare ku da ku tashi tsaye wajen zaɓar shugabancin da ya dace. Wannan ba t...
21/08/2026

Muna ci gaba da sanar da jama’a domin yin kira gare ku da ku tashi tsaye wajen zaɓar shugabancin da ya dace. Wannan ba talla ba ne.

Ku zaɓi Malam Usman Adamu Ahmed Suphi a matsayin Gwamnan Jihar Bauchi a 2027, ƙarƙashin jam’iyyar PDP, tare da mataimakinsa Hon. Abdulkadir Alin Baba, domin samun shugabanci na mutunci, adalci da ci gaba.

SUPHI/ABDULKADIR 2027 Insha Allah!

SUPHI/ABDULKADIR  AMSA CE WA BAUCHI 2027Tare da al’ummar Bauchi, Malam Usman Adamu Ahmed Suphi da Hon. Abdulkadir Alin B...
20/08/2026

SUPHI/ABDULKADIR AMSA CE WA BAUCHI 2027

Tare da al’ummar Bauchi, Malam Usman Adamu Ahmed Suphi da Hon. Abdulkadir Alin Baba za su yi aiki wajen gina Bauchi da ci gaba da walwala.

Za a ba matasa, mata dama, a tallafa wa ɗalibai, ’yan kasuwa, manoma da tsofaffin ma’aikata, domin kowa ya samu damar inganta rayuwarsa.

20/08/2026

VIDEO SHOW Suphi Alkairi ne.

🎯💚✅ Assufiyya Alkairi PDP Power 2027.
20/08/2026

🎯💚✅ Assufiyya Alkairi PDP Power 2027.

ME YA SA MUKE GOYON BAYAN SUPHI?Malam Usman Adamu Ahmed Suphi mutum ne mai tawali’u, haƙuri, karamci da sanin ya kamata ...
20/08/2026

ME YA SA MUKE GOYON BAYAN SUPHI?

Malam Usman Adamu Ahmed Suphi mutum ne mai tawali’u, haƙuri, karamci da sanin ya kamata wajen mu’amala da jama’a.

Samun irin wannan mutum a matsayin Gwamnan Jihar Bauchi zai zama wata dama ga al’umma wajen samun shugabanci na mutunci da adalci.

Saboda haka, muna kira ga al’ummar Bauchi su zaɓi Malam Usman Adamu Ahmed Suphi a ƙarƙashin jam’iyyar PDP a 2027. Allah ya taimake mu Amen.

DA DUMI-DUMI: Jam'iyyar PDP Ta Fitar Da Jadawalin Zaɓen Cike Gurbi Na 2026.Jam’iyyar PDP ta fitar da jadawalin zaɓen fit...
19/08/2026

DA DUMI-DUMI: Jam'iyyar PDP Ta Fitar Da Jadawalin Zaɓen Cike Gurbi Na 2026.

Jam’iyyar PDP ta fitar da jadawalin zaɓen fitar da ’yan takara domin zaɓukan cike gurbi na majalisun dokoki na 2026, da kuma wasu zaɓukan fitar da ’yan takara da INEC ta dawo da su, a jihohin Gombe, Bauchi, Delta da Kano.

Zaɓen fitar da ’yan takarar zai gudana ne ranar Lahadi, 23 ga Agusta, 2026.

A Jihar Bauchi, jadawalin ya shafi zaɓen cike gurbi na Majalisar jiha a mazabar Disina a karamar hukumar Shira da Sakwa a karamar hukumar zaki.

K. Media

19/08/2026

500 SITTER ASSUFIYYA ICT CENTRE, AZARE
Donated by Mal. Usman Adamu Ahmed Suphi
PDP Governorship Candidate, Bauchi State 2027

19/08/2026

Kuji da kunnen ku 👂👂👂
Suphi Alkairi ne, PDP power 💪

19/08/2026

Sai Kayi 2027

Send a message to learn more

Address

Assufiyya ICT And Humanitarian Centre, New Maiduguri Bypass Azare
Azare

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Assufiyyah MEDIA Concern AMCBP - 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share