16/03/2020
Wakilcinsa abin alfaharine agarwmu.
Domin kuwa bamutaba samun kamarsaba Atarihin siyasar lame.
Fatan kowani Talakansa ubangiji yakaramasa Daukaka Tareda kariya daga sharin dake cikin Hidimar.
Yakuma iyar masa abinda Bazai iyaba.
15/03/2020
Wakilci irinna hon Bala abin alfahari mudai alame.
Domin kuwa bamu TABA samun kamarsaba.
Allah yakara maka Daukaka hon Bala.
27/02/2020
Akullum kasameshi zakasameshi cikin hidimtawa Al,ummane.
Dawannan yake Kara samun Daukaka.
21/02/2020
Allah Kadatarda Wannan bawan naka.
Kabashi yadda zaiyida jammaarsa.
20/02/2020
Allah yakara muku Jagoranci.
Tareda baku yadda zakayida jamaarku.
20/02/2020
Bani musha Dattijo.
Mukan a lame yanzune mukasan anayi domin zuwansa yasa munganecewar Abaya bautamusu musu mukayi.
Amman yanzu yasamawa imahirin al,ummar lame yanci.
Wajen yayewa maasanmu Duhun jahici..
Hon Bala jamuje Kaine namu mune Naka.
19/02/2020
Amadadin Al,ummar lame hakika muna Alfaharidasamun wannnan shugaba adali.
Abin alfahari agaremu.
Wadda abaya bausami kamarsaba.
Wadda yafiddami cikin kangi jahilci.yara kimanin 377 yasamausu guraben karatu Daban,Daban.
Sannan lafiyarmu.
Gakuma sauran Al,amuran Rayuwa muhimmai .
Madalla da wakilci Nagari.
HON BALA ABDU
(KATAFILA SARKIN AIKI)