Bauchi State Ministry of Religion Affairs

Bauchi State Ministry of  Religion Affairs

Share

Updating the world about what is going on in bauchi state of nigeria about religious

this page is for the government through bauchi state ministry of religious affairs and community relation

26/05/2026

Da sunan Allah mairahma maijinkai

A vote for Air Commodore Ahmad Tijjani Baba Gamawa Gamawa is a vote for PDP. Vote for PDP vote for Baba Gamawa

Photos from Bauchi State Ministry of  Religion Affairs's post 24/05/2026

OFISHIN BABBAN MAI BAWA WA GWAMNA SHAWARA AKAN GYARAN HALINKA DA TABBATAR DA BIN DOKA DA ODA ZIYARCI. TA SULHUTA ADAMU DAN SHEKARA SAMA DA 60 DA MAHAIFINSA A BAUCHI.

A Ranan Juma'a 22-5-2026 Ofishin Mai Bawa Gwamna Shawara Akan Gyaran Halinka Karkashin Jagorancin Mai Tallafawa Gwamna Akan Gyaran Halinka Alh Saleh Malleh Ya Jagoranci Tawagar Mai Karfi Zuwa Unguwar Barno Dake Cikin Garin Bauchi.

Alh Saleh Yace Bayan Samun Labarin Wani Mai Suna Adamu Aliyu Dan Kimanin Shekara 64 Dake Dazama a Unguwar Borno Cewa Ya Raina Mahaifinsa Yana Wajan Kin Jin Maganan Sa da Sauran Munanan Dabi'u Wanda Babu Dadin Ji, Sai Wannan Ofishi Bata Yi Kasa A Gwiwa Ba Tayi Tattaki Hai Zuwa Wannan Unguwa Ta Hanun Mai Unguwan su Don Nemo Wadannan Mutane A Zauna Dasu Kuma Hakan Akayi.

Mahafin Adamu Yace Lallai Adamu Baya Jin Maganan Sa Kuma Idan Yayi Masa Magana Akan Yaran Sa Ko Akan Wani Abu Sai Ya Hayayyako Masa Kuma Daga Karshe Ma Adamu Yace Wa Mahaifinsa Da Ya Fita Daga Gidan Sa Ai Shi Nan Gidan Mahaifin Sa Ne Yaje Shima Ya Koma Gidan Mahaifin Sa Wanda Shi Adamu Ba Gidan Sa bane Na Mahaifinsa Ne. Kuma Adamu Yakan Shafe Sama Da Wata Uku Bai Je Ya Gaishe Da Mahaifiyar Sa ba.

Bayan Dogon Zama Da Tattaunawa Da Ofishin Gyaran Halinka Da Tabbatar da Tarbiyyan Alumma Tayi Dakuma Zauran Mai Unguwar Borno Ta Samu Nasarar SULHUTA ADAMU DAN SHEKARA 64 DA MAHAIFINSA MALAM ALIYU A ZAUREN MAI UNGUWA. Take Adamu Ya Karbi Kuskuran Sa Yakuma Gufana A Gaban Mahaifin Sa Ya Rokin Gafara Bisa Rashin Da'a Dayayi Abaya, Kuma Take Mahaifin Ya Yafe Masa Yakuma Sanya Masa Albarka A Cikin Rayuwar Sa. Tare Da 'Ya' Yan Sa Su Uku Wanda Suke Gaban Sa.

Daga Karshe Hukumar Ta Bashi Sati Biyu Tare Da Sa Idon Mai Unguwar ko Yayi Nadamar Abinda Ya Aikata Tare Da Zuwa Zauren Mai Unguwa A Matsayin Sa Na Malamin Zaure Daya Cigaba Da Yimasa Nasiha Akan Hatsarin Dake Cikin na Fadawa Halaka. Ofishin Gyaran Halinka Tayi Umurin Dawo Dayaran Yaransa Su Uku Muhammad Adamu, Yusuf Adamu Ismail Adamu Zuwa Makarantar Gidan Marigayi Malam Baba Karamin Don Samu Karatun Addini Da Tarbiyya, Kuma Zata Sa Ido Akan Makabartan Boko Dasu keyi A Primary School Na Unguwar Borno Wanda Babban Yake Jss I pri 5 da Primary 2.

Wanda S**a B Tawagar Akwai
1. Memba Na Yaki Da Cin Zarafin Yara Da Mata Na Ofishin Uwar Gidan Gwamna Jihar Bauchi Aishatu A Duguri.
2. Commander Na Kungiyar Yaki da Rashin Da'a na Jihar Bauchi Wato (WAI BRIGADE) Mohammed Sani Adamu (Babankawu)
3. General Commander 'Yan Kwamiti Na (Anti Social Vices Committee)
Abdullahi Ali Malago

22-5-2026

Photos from Bauchi State Ministry of  Religion Affairs's post 24/05/2026

BAUCHI HAJJ 2026: a yanzu haka bus na ɗaya (1) ta fara ɗaukar Alhazan jihar Bauchi zuwa Mina a shirye shiryen fara Aikin Hajjin bana

An samu haɗinkai na Alhazai a lokacin ɗaukar su zuwa Minna wadda aka fara da Mata da advanced team in ankammala zasuje kai Maza a duka Gidajen Alhazai na jihar Bauchi dake Makka

Photos from Bauchi State Ministry of  Religion Affairs's post 24/05/2026

Nigerian pilgrims tents in Arafat being arranged with an Umbrella and pillows before the arrival of pilgrims.

Photos from Bauchi State Ministry of  Religion Affairs's post 24/05/2026

“Amirul Hajj ya yaba da jajircewa da ƙoƙarin ma’aikatan Hukumar Alhazai tare da membobinta wajen tabbatar da nasarar gudanar da aikin Hajjin bana na 2026 cikin tsari, kwanciyar hankali da kyakkyawan kulawa ga maniyyata.”

Photos from Bauchi State Ministry of  Religion Affairs's post 23/05/2026

GWAMNATIN JIHAR BAUCHI TA KADDAMAR DA RABA RAGUNA DA RAGUNA DON GUDANAR DA IBADAN BABBAN SALLAH.

Photos from Bauchi State Ministry of  Religion Affairs's post 23/05/2026

SSA TO THE GOVERNOR ON SOCIETAL RE-ORIENTATION ( INFORCEMENT ) RECEIVED VICTUS EMPOWERMENT AND SOCIAL IMPACT NETWORK IN HIS OFFICE

The Senior Special Assistant To The Governor On Societal Re-Orientation ( Inforcement ) Alh Saleh Malleh, Received Leadership of the Organization Of Victus Empowerment And Social Impàct Network In His Office Today 22/05/2026

State Co'ordinator Rex Ojochegbe Stephen Said That The Purpose Of The Visit Is To Collaborate To Work Hand In Hand With The Office Of The Senior Special Assistant To The Governor On Societal Re-Orientation ( Inforcement Unit) For The Betterment Of The Societies, He How Ever Highlited The Significant Key Areas And Activities Of The Organization In Order To Achieved Their Aims And Objectives .

In His Remarks The Senior Special Assistant To The Governor On Societal Re-Orientation ( Inforcement Unit) Alh Saleh Malleh Thanks Them For Visit , Ashuard Them His Total Support For The Success Of Their Mission.

During The Visits The State Co'ordinator Of Victus Empowerment And Social Impact Network, Mr Rex Ojochegbe Stephen Acompany By Program Manager Of The Team Mrs Ramatu Hannatu And Others Members Of The Organization.

22/05/2025

17/05/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

With total submission to the will of Allah (SWT), we announce the passing of:

Alhaji Shehu Yahaya Jalam
Permanent Secretary, SSG’s Office
and
Chairman, Information & Publicity Committee,
2026 Hajj Operation

Alhaji Shehu Yahaya Jalam passed away yesterday night at 2:00 AM Saudi time, which is 12:00 AM Nigerian time, at Al-Noor Hospital, Makkah.

We pray that Almighty Allah forgives his shortcomings, accepts his good deeds, grants him Jannatul Firdaus, and gives his family, colleagues, and the entire 2026 Hajj Operation team the strength to bear this great loss. May Allah make his grave one of the gardens of Paradise.

Signed,
Secretary
Information & Publicity Committee
2026 Hajj Operation

Photos from Bauchi State Ministry of  Religion Affairs's post 17/05/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

With total submission to the will of Allah (SWT), we announce the passing of:

Alhaji Shehu Yahaya Jalam
Permanent Secretary, SSG’s Office
and
Chairman, Information & Publicity Committee,
2026 Hajj Operation

Alhaji Shehu Yahaya Jalam passed away yesterday night at 2:00 AM Saudi time, which is 12:00 AM Nigerian time, at Al-Noor Hospital, Makkah.

We pray that Almighty Allah forgives his shortcomings, accepts his good deeds, grants him Jannatul Firdaus, and gives his family, colleagues, and the entire 2026 Hajj Operation team the strength to bear this great loss. May Allah make his grave one of the gardens of Paradise.

Signed,
Secretary
Information & Publicity Committee
2026 Hajj Operation

Photos from Bauchi State Ministry of  Religion Affairs's post 14/05/2026

BABBAN SAKATARE A MA'AIKATAR HARKOKIN ADDINAI YAKARBI BAKONCIN CHIROMAN BAUCHII HAKIMIN CIKIN GARIN BAUCHI

Babban Sakatare A Ma'aikatar Harkokin Addinai Da Gyaran Tarbiyan Alummah Na Jahar Bauchi Alh Musa Datti Giade Yakarbi Bakoncin Alh Habibu Adamu Jumba (Chiroman Bauchi Hakimin Cikin Garin Bauchi A Ofishinsa Dake Ma'aikatar Harkokin Addinai.

Ayayin Ziyaran Na Chiroman Bauchi Hakimin Cikin Garin Bauchi Alh Habibu Adamu Jumba An Tattauna Muhimman Abubuwa Masu Tasiri Wanda Zai Kawo Cigaba Mai Amfani Wa Alumman Baki Daya

Agefe Guda Kuma Alh Habibu Adamu Jumba ( Chiroman Bauchi Hakimin Cikin Garin Bauchi) Yayi Fatan Alheri Tareda Taya Murna Wa Shi Babban Sakatare A Ma'aikatar Harkokin Addinai Bisa Mukamin Da Mai Girma Gwamna Sanata Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Daular Usmaniyya Yabashi A Matsayin Babban Sakatare A Ma'aikatar Harkokin Addinai Inda Yayi Masa Addu'a Dashi Da Illahirin Jami'an Ma'aikatar Da Nufin Allah Ubangiji Yabasu Nasaran Cimma Burin Gwamnatin Jahar Bauchi A Wannan Ma'aikata Mai Muhimmaci Wanda Ya Kunshi Dukkan Bangarori Guda Biyu Na Addinai Da Muke Dasu Wato Addinin Musulunci Da Kuma Na Kiristoti Da Bangaren Gyaran Hali Dake Wannan Ma'aikatar.

14/05/2026

Want your business to be the top-listed Government Service in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Bello Ahmadu Way Behind Central Bank
Bauchi