15/12/2025
Allah mungode Maka dayawa
Politics news
15/12/2025
Allah mungode Maka dayawa
Alhamdulillahi !
10/12/2025
Ina Gayyatar Kowa Da Kowa Zuwa Wajen Nadin Sarautata, Mai Taken Sarkin Wakar Kasar Hausa, Sarautar Da Mai Alfarma Sarkin Daura Yayi Min.
Za’ayi Nadin a Fadar Mai Martaba Sarkin Daura
Ranar 13/12/2025 Insha Allah.
03/12/2025
Allah mungode Maka dayawa
03/12/2025
Allah ka karbi bakuncin Malam.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Muma idan tamu tazo Allah kasa mucika da Imani 🤲
Allah ka jikan malam.
Don Allah katsaya ka saurara zai Maka amfani duniyar ka da lahira🙏🙏