Dan zaki local government

Dan zaki local government

Share

Dan labaran karamar hukumar zaki

25/01/2026

๐๐ˆ๐† ๐๐€๐“๐“๐‹๐„ ๐€๐“ ๐„๐Œ๐ˆ๐‘๐€๐“๐„๐’ ๐’๐“๐€๐ƒ๐ˆ๐”๐Œ! โš”๏ธ

Predict the result for Arsenal ๐Ÿ†š Man United ๐Ÿ›ก๏ธ๐Ÿ˜ฎโ€๐Ÿ’จ

17/07/2025

FCSC RECRUITMENT: Sun fitar da jerin sunayen wadanda aka yi wa shortlisting

Ga duk wanda ya cike fom din FCSC, yana iya shiga shafin yanar gizonsu domin duba sunansa cikin jerin wadanda aka yi wa shortlist.https://recruitment.fedcivilservice.gov.ng/login

Wadanda aka zaba zasu iya zaษ“ar wurin da suke son su rubuta CBT test dinsu.

Allah Ya ba da sa'a ga kowa da kowa.

15/07/2025

Sanarwa Muhimmiya Dangane da Farashin Sabbin Ayyuka na NIN da BVN da SIM SWAP a Najeriya

Ba kamar yanda wasu bayanai da s**a mamaye shafukan sada zumunta ke yaษ—awa ba, har kawo yanzu babu wani sabon sauyi da aka samu dangane waษ—annan.

Ga yanda bayanan abubuwan suke ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

1. Lambar Shaidar Dan Kasa (NIN): Samun lambar shaidar ษ—an kasa ta NIN kyauta ne a Najeriya.
Sai dai idan mutum yana so a yi masa wasu ayyukan na musamman ko kuma na gaggawa, hakan zai iya zuwa da ฦ™arin kuษ—i da ake kira (premium service).

2. Lambar BVN: Watau lambar tantance asusun ajiyar banki, ita ma idan kana cikin Najeriya, samun lambar BVN kyauta ne.

Amma idan kana ฦ™asar waje (kamar ฦ™etare kenan), farashin BVN zai kai kusan $50 (kimanin โ‚ฆ80,000 a Najeriya).

3. SIM Swap ko Welcome Back (sake dawo da SIM): Aikin sake dawo da layi na biyo bayan rasa layi ko lalacewar SIM.

Wannan yana da 'yan kuษ—in hasafi da s**a bambanta daga kamfani zuwa kamfani, farashin na iya kasancewa daga โ‚ฆ400 zuwa sama ko ฦ™asa da haka, gwargwadon tsarin sadarwar da ake amfani da shi (kamar dai yanda aka saba).

Dangane da tsaikon da ake samu wajen waษ—annan ayyukan a yanzu, hakan ya faru ne sakamakon inganta Ayyukan fannin da ake yi, da zarar an kammala komai zai ci gaba kamar yanda ma'abota al'amurran s**a sanar.

๐Ÿ‘‰ Amma dai babu batun ฦ™arin farashin waษ—annan ayyukan a yanzu, har sai abun da hali ya yi.















14/07/2025

Za,a bude Portal na immigration

13/07/2025

Allah ya yarda

09/03/2021

allah

10/03/2020

Allah yasa alkhairine

Want your business to be the top-listed Government Service in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Bauchi