02/05/2025
{INNALILLAHI WA INNA ILAYHI RAJI’OON….😭}
~A madadin shi Kansa, ‘Yan uwa da iyalan sa, Mai girma Ambassador Air Marshal Sadiq Baba Abubakar CFR (rtd), Yana mika sakon Ta’aziyyar sa zuwa ga iyalai, ‘Yan uwa, Masarauta da Al’ummar Karamar hukumar Jama’are baki daya bisa rasuwar Hon. Alh. Isah Muhammad Wabi (DANGALADIMAN JAMA’ARE).
~Muna masu Addu’a da Fatan Ubangiji Allah shi masa Gafara da Rahamah, Yasa Mutuwa hutu ne a gareshi, Ya Kuma albarkaci bayan sa.
{Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum}
30/04/2025
~TALLAFIN MARSHAL CARE SCHOLARSHIP @2022
~Sauran Dalibai 15 da basu kammala Karatun su ba cikin Dalibai dari biyu da Tara (209) da mai girma Ambassador Air Marshal Sadiq Baba Abubakar (rtd) ya dauki nauyin Karatun su a Makarantan MALIKIYYA dake nan cikin garin Bauchi sun Kawo masa ziyaran Godiya bisa tallafin Karatu da ya basu daga aljihun sa.
~Sauran Dalibai 194 da s**a Kammala sunyi Karatu mai zangon Shekaru biyu ne, su Kuma wadannan 15 suna Karatu mai zangon shekaru uku ne, Kuma cikin yardan Allah suma zasu kammala cikin watanni biyu masu zuwa (INSHA ALLAHU).
29/04/2025
Democracy is about inclusiveness. In a democracy people must not feel they are excluded. When people are excluded by poverty discrimination or intimidation - democracy becomes hollow.
28/04/2025
•GAISUWAR TA’AZIYYA…….📸
~Mai Girma Air Marshal Sadiq Baba Abubakar (rtd) ya Kai ziyaran gaisuwar ta’aziyya zuwa ga ‘Yan uwa da iyalan Marigayi Alhaji Sa’idu Kiro Ningi a Gidan sa da ke unguwar GRA a nan cikin garin Bauchi.
ALLAH UBANGIJI SHI MASA RAHAMAH. Ameen….👏
27/04/2025
On this , I proudly salute the pilots of our Air Force whose skill, courage, and dedication strengthened our nation’s air power. Serving alongside them from 1980 t0 2021 remains one of my greatest honors. Their legacy continues to inspire.
25/12/2024
~HERE WE COME AGAIN….. #2027
{AIR MARSHAL FOR BAUCHI STATE GOVERNOR}
•Zamu sake Takara Kuma zamuyi Nasara INSHA ALLAH
20/12/2023
~Idan ALLAH ya Bayar, ba wani mai iya Hanawa”
~Idan ALLAH ya Hana, ba wani mai iya Bayarwa”
~Yaa Ubangiji Allah mai Karfi mai Hikima, Ka fimu sanin manufofin Alheri da Ke kunshe a cikin zuciyar wannan Bawa, Yaa Ubangiji Allah Ka bamu nasara a wannan matakin Shari’ah na Karshe kamar yadda Ka bamu nasara tun a Zabe amma Ka Jarabce mu saboda ilimi da hikima irin taka wadda ba Kowa Ke iya Fahimta ba.
{Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum}
13/08/2023
~Ba Kwacewa zamuyi ba, Karba zamuyi tunda dama namu ne, Kuma mu Talakawar jihar Bauchi s**a zaba”...✍️
IS COMING SOON INSHA ALLAH