Burtuwa Unit

Burtuwa Unit

Share

To brings awereness and development across the area.

21/02/2025

Amazing!

Photos from Burtuwa Unit's post 21/02/2025

Duk wanda Akaji maganar sa bata fita kamar sauran Mutane.

Duk wanda akaga abinci na biyo masa ta hanci lokacin da yake cin abinci a duba shi da kyau akwai matsalar tsagewar GanÉ—a wanda aka haife sa da ita.

Muna neman masu Wannan matsalar muyi masu aiki mu basu Magani kyauta babu kosisin kobo.
Daga ko ina za a iya Hadamu da mai wannan lalurar insha Allah.

Wannan Itace Lambar WhatsApp Dinmu: 07025766568

Want your business to be the top-listed Government Service in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Tafawa Balewa/Dass Road
Bauchi