Anas mai jama'a

Anas mai jama'a

Share

Business

01/06/2022

NI DAN PDP NE AMMAH A MAKAKIN TARAYYA DALILINA SHINE
Muyi yakin neman zaben kaura a zaben 2019 wa gwamnan bauchi da wadan nan alkawura ne kuma wallahi babu wanda yacika
1. Biyan kudin yan fansho
2.daukan ma'aikata
3.inganta rayuwan matasa
4.farfado da kamfanoni
5.yaran da basa zuwa makaranta za a tallafa don yaki da jahilci
Dan allah idan bahaka bane banda son zuciya dan allah muyi maganar gaskiya.
Yanzu yaran da basa zuwa makaran sun karune ko son rago dan allah an kasa biyan kudi waec wa yara wai saboda gwamnati tana barnar kudin jaha a banza
Yamanta yaran su gwamnatin ne take biyamasu kudin makaranta kowace makaranta suke a fadin duniya

29/08/2021

Dalilin Da Ya Sa Ƴan Nijeriya Ke Zama Da Yunwa ~ Ministan Harkar Noma

DAGA Abbas Yakubu Yauran

Ministan harkar noma da cigaban kauyuka, Alhajj Sabo Nanono yabada dalilan da s**a sa har yanzu mai yasa Najeriya take kamfar abinci bayan kuma tana samar da wada taccen abinci acikin kasar.

Alhaji Sabo Nanono ya fadi hakanne kwanan nan yayin da yake kokarin ciyar da kasar gaba, yace ahalin da ake ciki yanzu Najeriya bata da isassun kudin da zata sayo abinci zuwa cikin kasar nan.

Sannan ya alakanta hakan da rashin aikin yi wanda shine yake hana mutane samun kudin da zasu sayi abincin da zasuci, su biya haya da kudin ilimin 'ya'yansu, wannan shine babban kalu b***n da kasar nan take fuskanta ahalin yanzu.

"Yakara da cewa akwanan nan na hadu da wasu matasa 'yan Najeriya da suke kokarin hada hannu da harkar noma da masana'antu, inda yace irin abinda ake da bukata kenan a cikin kasar, sai dai idan mun samar da dangantaka mai karfi atsakanin su dan yakar talauci.

Nanono yace gwamnatin tarayya zata cigaba da samar da sabbin dabaru wajen tai makawa dan samar da cigaba ga harkar noma dan karfafa darajar noman kamar yadda kasar china sukeyi.

Kazalika ya kara da cewa zasu ciyar da harkar noma gaba acikin kasa dan samun nasarar kalubaken da suke fuskanta na karancin samar da ingan taccen abinci ga masu yin bara, da tamowar yinwa da rashin wurin inganta abinci ya daina lalacewa.

"Wannan tana daga cikin halayyar talakawan duniya musamman ma 'yan Najeriya mazauna kauyuka da basa maida hankali akan adana abinci.

19/06/2021

Allah ka tsare mana imanin mu

05/06/2021

Maganin ciwon hakori
(1) sassaken Ararrabi da Alim, a tafasa Ayi kurkura, safe yamma, idan hakori Yana da kogo bayan Anyi kuskura sai a samu garin farar kanwa Wanda ake tuwo da ita a kwaba da Ruwan kuskuran kadan asaka a kogon Insha Allah zuwa sati zai inda anayi kullun sau-2- biyu,

(2) farnin ciwon daji Wanda yake famada ciwon daji ko maruru ko gambo indai yashafi daji to Asamu
*garin Ararrabi-
*garin Baure-
Jar marmara wato dutsen marmara Shima a Nika yayi laushi A hada da garin Adunga zubawa Akan ciwon Insha Allah zuwa sati biyu za a.ga.mamaki.

(3) idan ciwon dajin yashafi cikine wato yana.cikine sai Asamu
*sassaken Ararrabi-
* Sassaken kuka
* Sassaken Baure-
* DAWA' Qaura Anika dawar Ana salala Asha sau biyu safe yamma Insha Allah indai ciwon daji ne Wanda Yake cikin mutum zai samu waraka,

(4) Idan ciwon dajin Yana feso da kurajen jikine duk jiki sai Asamu
*Ganyan gwandar daji-
Ganyan Ararrabi-
Ayi garin su, Asamu manja Mai kyau Akwaba Ana shafawa ajikin duk sanda Akayi wanka Amma.zaa samu sassaken Ararrabi-da sassaken Baure- adafa dashi zaa Yi wanka babu sabulu, sai Ashafa hadin garin wannan za a samu sauki,
Nabaku Fissabilillah
Adduar ku itace sadakar da zaku bani nagode masoyan wannan gida namu.mai Albarka Nine naku Dr Bashir Dan mallam Abuja, Zan kawo muku maganin kumburin jiki.kasadin da farfadiya Insha Allah,

30/03/2021
26/03/2021

Allah sarki talakan jahata allah kubutar damu muna fama da rashin ruwa kamar damu mutu.

15/03/2021

Wannan Shine mutumin dayafi kowa tsufa a duniya yana rayuwane a qasar China, yanada shekaru 273 a duniya. Abun mamakinma shine cewa musulmi ne, kuma har yanzu yana aikata addinin musulunci.

Allahu akbar!! ✌✌✌

Want your business to be the top-listed Government Service in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Bauchi
Bauchi
09068457672