10/01/2026
https://www.facebook.com/share/p/1Cy3PTNvEs/
Inna lillahi wa Inna ilaihi Rajiun.
Allah yayi Rasuwa wa ɗaya daga cikin hafizan qu,rani Na jihar Bauchi
Muna Addu,a Allah yamasa Rahama.
Allah yasa Aljannah ce makomarsa
゚viralシfypシ゚viralシalシ
23/10/2025
Menene Ra,ayinku?
゚viralシfypシ゚viralシalシ
22/10/2025
With Ahlul Qur'an TV – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
21/10/2025
Mataimakin Shugaban Najeriyar ya bayyana ƙudirin gwamnatin Tinubu na inganta karatun yara mata da kuma ƙarfafa mata a harkar shugabanci.
A ɓangarenta, matashiya Joy Ogah ta ce mata na iya zama shugabanni idan hukumomi da masu ruwa da tsaki s**a aiwatar da matakan da s**a dace.
゚viralシfypシ゚viralシalシ
21/10/2025
Ana Nan anata ci Gaba Da matsa lamba ga Musamman mutanenda akeda kyakkyawan zato a garesu a bangaren jagoranci dakuma Hidimar Alumma.
Wannan shiyasa Matasan Gundumar Dandango dake mazabar wajen gari a majalisar jiha s**ace Sufa Basuda wani gwani akan kujerar majalisar jiha a wajen Gari idan ba Hon Ado Gwambe Ba.
Wannan dalili yasa s**a matsa wajen masa kiranye ta Wannan kafa Na Lokaci Yayi 24/7 Da yafito takara a 2027 in Allah ya kaimu a kakar siyasa Mai zuwa.
Sudai Matasan sunce zasuyi Amfani Da duk Abinda suke dashi don tabbatar Da hakan ya faru sannan Kuma zasuci Gaba Da Neman Alfarma a wajen sauran Alumma Musamman masu Ruwa Da tsaki a harkar siyasar Da ya shafi wannan yankin.
゚viralシfypシ゚viralシalシ
20/10/2025
Kwanaki 60 wato watanni biyu kacal!
゚viralシfypシ゚viralシalシ
20/10/2025
Sponsored:
Shugaban kamfanin Na [Sustain Reach for Quality life Initiative] Alhaji Nasiru Abubakar kwararre ne a fannin kafa ƙungiyoyin Asusun Ajiyar Kuɗi da Lamuni na Unguwanni da Sanao'in Samar da Kuɗi.
A yanzu haka yana bai wa sabbin ƙungiyoyin a Jihohin Gabas Maso Arewa Horo. Babban abin lura a wannan ci gaba shi ne yadda masu Kananan Sana'oi da malaman firamare masu yawa ke shiga shirin.
Don haka yi maza ka tuntubeshi a wannan lambobi kamar Haka don shiga Cikin wannan tsari mai Amfani.
08065069840
09075469761
[email protected]
゚viralシfypシ゚viralシalシ