12/04/2026
Aiki mukeyi tukuru domin samun nasaran BW 2027😍
"This is the official page of Bala Wunti Support Organization Social Media Group" (BWSO Social Media Group)
Please kuyi following din mu masoya😍🙏
12/04/2026
Aiki mukeyi tukuru domin samun nasaran BW 2027😍
11/04/2026
Jan biro maganin dakikin yaro🤸♂️
11/04/2026
11/04/2026
Wasu daga cikin fuskokin shugabannin gobe—kwakwalwa masu himma da aka tattara wuri guda, suna koyon sababbin dabaru, suna watsar da tsoffin ra’ayoyi, kuma suna shirye-shiryen kawo gagarumin canji.”
10/04/2026
Saura kiris ka karbi rantsuwa.
10/04/2026
Yaa Allah, muna rokonka a wannan rana mai albarka ta Juma’a, duk wanda ya taba yi mana alheri, ko ya nuna mana kauna, ko yake neman taimakonka, Allah ka biya masa bukatunsa na alheri. Allah ka jikan iyayenmu, ka sa suna cikin hutun rabuwa-da-duniya.
Alhamdulillah
BWSO Social Media Group