30/12/2024
Engr.Umar Abdullahi Ajiya campaign team
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engr.Umar Abdullahi Ajiya campaign team, Political organisation, .
30/12/2024
01/12/2024
Muna daf dafara dauka dalibai wanda za'a koyamusu sana'o'in kaman su ɗinki, haɗa takalmi da jaka da kuma make-up wato (kwalliya na mata) da kuma kayan shafe shafe wato cosmetic. Allah yasaka wa engr. Umar Abdullahi Ajiya da alkhairi mutanen Bauchi ta kudu suna yabawa irin kokarin ka.
Ga yadda riran ta gabata a mahanga TV tare da ɗan' amanan engr. Umar Abdullahi Ajiya.
24/11/2024
Barka da safiya engr.umar Abdullahi Ajiya, ɗan kwarai irin albarka ko da naka ka dauna kwarai.
19/11/2024
Yayin ziyaran sada zumunci wa malam isa yuguda matawallen Bauchi tson governor jihar Bauchi, fatan nasara.
15/11/2024
Barka da juma'a shugaba Allah yayika senator Bauchi south
Committeen da engr.umar Abdullahi Ajiya ya tura anguwan Makafi na gyaran bohul sun samu isa kuma aiki yana kan tafiya Allah yamaka jagora.
06/11/2024
Yayin nuna farin ciki da taya Nigeria murna cika shekara 64 da samun yan'ci kai, dakuma nuna alhini naganin yadda lamarin kasar yake taɓarbarewa, Allah yabamu jagorori nagari masu tausayin talakawa.
06/11/2024
Barka da safiya jagora arziki Allah ya maka yadda kake so muna sanar da Al'ummar Bauchi ta kudu da sozo ga ɗan kwarai irin albarka ko da naka kaso na kwarai.
02/11/2024
Bayan dawowanmu daga feshin sauro Wanda engr.Umar Abdullahi Ajiya ya dauki nauyi.
