18/07/2026
Insha Allah
SHEHU BUBA UMAR
Governor Bauchi State
movement for good governance in Bauchi state
18/07/2026
Insha Allah
SHEHU BUBA UMAR
Governor Bauchi State
18/07/2026
Dayardan Allah
18/07/2026
Dayardan Allah
SHEHU BUBA UMAR
Shine Zai Zama
Governor Bauchi State
18/07/2026
Bauchi Sabuwa Ayau
SHEHU BUBA UMAR
Governor Bauchi State
BOOM💥
Sen Shehu Buba Umar Yayi Alkawarin Biyan Maaikata Naira 80,000,00 Idan Har Allah Yasa Ya Zama Gwamnan Jihar Bauchi 2027
17/07/2026
Sai Da Mukayi Cikekken Nazari Kafin Shigar Mu PRP (Kashi Na daya).
Kafin shigarsa jam'iyyar PRP sai da mukayi Cikekken bincike, nasari da gamsassun muhawara kan matsayin shugabancin jam'iyya a kasa da jiharmu, dokokin zaben,2026, masu daga cikin tanede -taneden kundin tsarin mulkin kasa kan harkokin jam'iyya da kuma yan'takarkaru da kuma tsare -tsare da ka'idodin INEC kan zaben,2027 kafin muka mika wuya tareda magoya bayan mu.
Sabila da haka, dukkan hukunce - hukunce da kotunan daukaka kara ( A'courts) guda biyu da s**a bayar yau dangane da karar da YP tashigar kan hurumin INEC kan wasu tsare -tsare da ikon INEC kan abubuwan daya shafi wasu daga cikin aiyukanta ciki harda iyakance lokutan da jam'iyyun siyasa zasu miga kundin registration, babu wanda ya shafi Sanata shehu buba kai tsaye ko kuma afakace, b***e aiyi maganganun makomar takaransa cikin jam'iyyarmu na PRP -Nasara!
Daga karshe, muna kara tabbatar wa masoya, magoya baya, masu fatan alheri cewa Sanata shehu Buba yana nan daram - dam kan wannan gwagwarmayan takaran gwamnan jihar mu na bauchi. Kuma duk abubuwan da yan' adawa suke tsoro, ko suke tararradi sai ya tabbata da izinin Allah. Wato, shehu buba umar zai shiga zaben gama gari, kuma mafi rinjayen mutanen jihar mu na bauchi zasu zabeshi a matsayin gwamnan su Insha Allah.
Mu hadu a zubi na biyu domin fayyece biri har wutsiya kan hukunce -hukunce guda biyun da kotuna masu iko ire - daya s**a bayar kan abubuwan dake da alaka da da iNEC kan Ire-ire ikonta kan wasu daga cikin huruminta da wasu jam'iyyu s**a shigar kan hukuncin mai shariah Mohammed umar na kotun tarayya (FHC) ya yanke ranar ishirin ga watan mayun wannan shekaran, wanda wadannan kotunan daukaka guda biyu s**a bada maban-banta hukunce -hukunce. Kuma da yiwuwan daukaka wadannan hukunce -hukunce zuwa kotun koli ( Supreme Court) domin samun hukunci na karshe kan wadannan batutuwan.
14/07/2026
Arkila Meets Bogoro Campaign Structure, Urges Patience Ahead of Election Decision
Amb Prince Bawa Joe
Hon. Hassana Arkila, JP, has reaffirmed her appreciation for the loyalty and commitment of her political supporters after holding a strategic meeting with members of her campaign structure drawn from all 13 wards of Bogoro Local Government Area. The meeting brought together ward coordinators (men), women coordinators, and members of the steering committee to deliberate on the political landscape and discuss the way forward ahead of the forthcoming elections.
Addressing the gathering, Hon. Arkila expressed profound gratitude to her supporters for standing firmly by her despite the challenges encountered over time. She commended their unwavering faith and assured them that she would, at the appropriate time, communicate her decision regarding the forthcoming election and the direction of her political movement. The meeting also provided an opportunity for her structure to openly express their views on the current political atmosphere.
Several members pledged their continued loyalty and assured Hon. Arkila that they would patiently await her directive on the candidate or platform to support. Some stakeholders, however, voiced concerns over what they described as the government's failure to recognize Hon. Arkila's longstanding commitment, sacrifices, and contributions to the development of the community. They encouraged her to align with a political platform where, in their view, her experience, dedication, and service would be better appreciated and respected.
The interactive session concluded on a positive note, with Hon. Arkila appreciates members of her campaign structure by distributing wrappers and cash gifts in recognition of their steadfast support and loyalty. The meeting underscored the unity within her political family and reflected the growing anticipation surrounding her next political move ahead of the elections.
12/07/2026
Har yanzu muna sa ran Hon. Hassana Arkila, wacce ta yi murabus daga mukamin Mai Ba Gwamnan Bauchi Shawara ta Musamman kan Ƙarfafawa, kuma ta fice daga jam'iyyar APM, za ta koma jam'iyyar PRP nan ba da jimawa ba.
Bogoro LGA media.
Comr. Amandah Manasseh
10/07/2026
Bogoro LGA Na goyon bayan Ka..... Mujaddadi
Yan uwana mu dage da addu'a.
Allah ya bamu nasara a zaben 2027
Allah ka bawa Shehu nasara