06/06/2026
Bala Wunti Online
"This is the official page of Bala Wunti Online Media Team"
(BW Online Media Team)
Please kuyi following din mu masoya😍🙏
06/06/2026
05/06/2026
Muna nan Daram a APC, amma sai abinda Bala Wunti yace.😎
05/06/2026
DA DUMI-DUMI: BALA WUNTI YA BADA GUDUMMAWAR MILIYQN BIYAR 5M DON GUDANAR TARON TEDXDARAZO
KIMA TV
05/06/2026
Dr. Bala Wunti, ya bayar da tallafin kuɗi na naira miliyan 5 ga masu shirya taron TEDxDarazo domin tallafa wa gudanar da taron da kuma ƙarfafa manufofin bunkasa ilimi, ƙirƙire-ƙirƙire da ci gaban matasa.
Masu shirya taron sun bayyana jin daɗinsu kan wannan gudunmawa, inda s**a ce tallafin zai taimaka matuƙa wajen tabbatar da nasarar taron da kuma samar da dandali ga matasa da masana domin musayar ilimi da sabbin dabaru.
Sun yabawa Dr. Bala Wunti bisa jajircewarsa wajen tallafawa shirye-shiryen da ke da nufin bunƙasa al'umma, tare da ƙarfafa matasa su zama masu tasiri a fannonin rayuwa daban-daban.
Taron TEDxDarazo na daga cikin shirye-shiryen da ke haɗa masana, shugabanni da matasa domin tattauna muhimman batutuwan da s**a shafi ci gaba da makomar al'umma.
Click here to claim your Sponsored Listing.
