Dr Dan Alhaji Media

Dr Dan Alhaji Media

Share

BAUCHI GASKIYA

03/03/2026

Assalamu Allekum wa Rahmatullahi wa barkatuhu.

A yau ne, Honourable Abduljabbar Bala Tanko, ɗan takarar Majalisar Dokokin Jihar Bauchi, ya gudanar da rabon kayan masarufi ga mabukata domin rage musu radadin halin ƙunci da akeciki.

Kayan da aka raba sun haɗa da shinkafa, s**ari, taliya, mai, da sauran muhimman kayan abinci. An yi wannan tallafi ne domin tabbatar da cewa marasa ƙarfi da mabukata sun samu damar gudanar da azumi cikin kwanciyar hankali, mutunci, da walwala.

Wannan shiri ya nuna jajircewa da ƙuduri na ƙarfafa zumunci, tausayi, da taimakon juna a tsakanin al’umma. Haka kuma, ya nuna kulawa ta gaskiya da himma wajen tabbatar da walwalar jama’a, musamman a wannan lokaci da ake bukatar karamci, jin ƙai, da tallafawa juna.

Muna miƙa godiya ta musamman ga duk wanda ya bada gudunmawa, ya bayar da goyon baya, ko ya taka rawa wajen ganin wannan aiki na alheri ya samu nasara. Allah Ya saka musu da alheri mai yawa, Ya ƙara musu arziki da albarka, Ya kuma ninka ladar duk wani aikin alheri da s**a yi.

Muna roƙon Allah Ya ba mu ikon kammala wannan azumi cikin koshin lafiya da imani, Ya karɓi ibadunmu, azuminmu, addu’o’inmu. Allah Ya sanya albarka, zaman lafiya, da haɗin kai a cikin al’ummarmu. Ameen.

(RAMADAN KAREEM)
(Abdul-Hero)

Photos from Dr Dan Alhaji Media's post 03/03/2026

Major Hamza Almustapah FOHA friends

27/02/2026

DAY TEN

"And whoever relies upon Allah - then He is sufficient for him." (Qur'an 65:3) Trust Allah in every plan you make.

26/02/2026

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

25/02/2026

DAY EIGHT

"And He found you lost and guided you"

(Quran 93:7) Ramadan is a month of realignment, returning to what truly matters, strengthening our faith, and renewing our intentions.

24/02/2026

DAY SEVEN

"The Servants of the most merciful are those who walk upon the earth humbly" (Quran 25:63) Ramadan is not only about personal devotion, it is about character. How we speak, how we serve and how we respond

24/02/2026

DAY SEVEN

"The Servants of the most merciful are those who walk upon the earth humbly" (Quran 25:63) Ramadan is not only about personal devotion, it is about character. How we speak, how we serve and how we respond.

Photos from Dr Dan Alhaji Media's post 22/02/2026

DAY FIVE

"And seek help through patience and prayer" (Qur'an 2:45) as we reach the 5th day of Ramadan, we are reminded that true strength lies in patience (sabr and sincere devotion.

Want your business to be the top-listed Government Service in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Makera
Bauchi