12/04/2026
His Royal Highness, the Emir of Burra, Alh. Ya’u Shehu Abubakar, attended the occasion as a Special Guest of Honour at Al-Istiqama University, Sumaila Local Government, Kano State, on Saturday, 11th April, 2026.
- *Invitation/Event program style*:
Special Guest of Honour
His Royal Highness
The Emir of Burra
Alh. Ya’u Shehu Abubakar
Al-Istiqama University, Sumaila L.G.A, Kano State
Saturday, 11th April, 2026
We were honoured to host His Royal Highness, the Emir of Burra Alh. Ya’u Shehu Abubakar, as Special Guest of Honour today at Al-Istiqama University, Sumaila LGA, Kano State. .
11/04/2026
Sabbin Sarakuna Mu Suna Cikin Alkhairi
Details Later…
02/04/2026
Mai Martaba Sarkin Burra Yakai Ziyarar Ta'aziyyan Rasuwar
Mahaifiyar Sarkin Rano Allah Ya Jikanta Ya Gafarta Mata Amin.
22/03/2026
Alhaji Buhari Haruna (madakin hakimin Burra cikin gari) na Taya sarki da hakimansa barka da sallah
22/03/2026
Zuri'ar Marigaya Sarkin Burra Alhaji zakari yakubu (matawallen ningi)
Nataya sarki barkada sallah.
22/03/2026
Katukan Burra Alhaji Abdulkadir Adamu Abubakar Shima yayin bukukuwan sallah yana Taya mai martaba Sarkin Burra Barka Da sallah.
22/03/2026
Zuri'ar gidan Magajin Garin Burra Suna ma mai martaba Sarkin Burra Barka Da sallah
Da dukkanin hakimansa.
Allah yasa muga na badin badada.
21/03/2026
HOTUNA: Yadda aka gudanar da bikin sallah a masarautar Burra Hawan tarihi wanda shekara dari aka dena yinsan masarautar ta koma karkashin ningi yanzu kuma Allah da ikon sa masarautar martaba ta takara dawo sarki mai Daraja (ll)
Allah yaja zamanin mai martaba Sarkin Burra
Allah yaja zamanin masarautar Burra
Allah yaja zamanin yayan masarautar Burra
19/03/2026
SANARWA
SANARWA
SANARWA
Yadda za,a gudanar da hawan Sallah a masarautar Burra gobe idan Allah ya kaimu.
Sources
Burra daily news.
03/03/2026
Hotunan Yadda Ziyarar
Mai Martaba Sarkin Burra Alhj Ya'u Shehu Abubakar Yasance A Fadar Mai Martaba Sarkin Rano A Fadarsa Dake Rano
Mai martaba Sarkin Rano Yanuna jindadi Wannan Ziyarar Ya Kuma Ja Hankalin Tawagar Mai Martaba Sarkin Burra
In da Yayikira Ga Tawagar Da Sumaida Hankalin Su Wajan Gyara Masarautar Su Kuma Yi Biyayya Ga Sarkin.
Mai Martaba Sarkin Burra Abayanansa Yace Mun Ziyarci Fadar Ne Domin Tabbatar Da Zuminci Dakuma Karfafa Alaqarmu Tunta baya.
🖊️Ahmad Muhammad Nasir
S.A Media Burra Emirate