30/03/2026
Shin ba yau ba ne Gobe da muka taɓa jin Tsoro....?
Ban ƙara ɗaukar halayen wasu a Raina ba.
Addinin Musulunci ya koyar da ni cewa Halayyata tana nuna irin Ruhina,
Kuma halayensu suna nuna irin nasu.
Ni zan Dauki Alhakin halayyata, ba zabin da s**a yi ba.
Jarabawata ita ce in mayar da m
Martani da Haƙuri,
Mutunci, da Gaskiya,
Domin zan tsaya a gaban Allah ne saboda Ayyukana, ba nasu ba.
~Hajiya Zainab Baban Takko~
Ilelah Youths for ZBT 2027
30/03/2026
Wani matashin dan siyasa a jihar Bauchi, Nasiru Chigari, ya mayar da martani ga masu s**ar tsohuwar Kwamishinar Harkokin Mata da ci gaban kananan yara ta jihar, Hajiya Zainab Babantakko, kan matakin da ta dauka na ficewa daga jam’iyyar PDP.
A cikin wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Chigari ya bayyana cewa tun bayan da aka sauke Babantakko daga mukaminta, ba a taba jin ta furta wata kalma da za ta zubar da mutuncin Gwamnan jihar Bauchi ko gwamnatinsa ba.
Ya ce duk da rade-radin zarge-zargen da aka yi mata, wanda ake zargin shi ya kai ga sauketa daga kujerar kwamishina, har yanzu akwai tambayoyi da dama da ke tattare da zarge-zargen, yana mai cewa ba a tabbatar da su ba.
Chigari ya kara da cewa, bayan dawowarta daga hutun da ta yi a kasashen ketare, Babantakko ta sake jaddada godiyarta ga gwamnan bisa damar da ya bata tare da yi masa fatan alheri.
A cewarsa, “tarihi bai nuna cewa ana bai wa mutum mukamin siyasa ba tare da la’akari da gudunmawar da ya bayar ba, domin kusan kashi 99 cikin 100 na mukamai ana bayar da su ne bisa irin gudunmawar da aka bayar a lokacin neman zabe.”
Ya kuma bayyana cewa su a matsayin ‘yan asalin karamar hukumar Bauchi kuma ‘yan jam’iyyar PDP, sun san irin rawar da Babantakko ta taka wajen ganin jam’iyyar ta samu nasara, musamman a zaben shekarar 2023.
Dangane da ficewarta daga jam’iyyar PDP kuwa, Chigari ya ce bai kamata a dauki hakan a matsayin laifi ba, yana mai cewa, “a wannan lokaci da kowa ke neman mafita ga rayuwarsa ta siyasa, ba za a zargi Zainab Babantakko ba saboda kawai ta bi sahun dubban ‘yan siyasa wajen neman mafitarta.”
Ya kuma yi nuni da cewa kafin ta bayyana matsayarta, wasu daga cikin makusantan gwamnan ciki harda 'ya'yansa sun riga sun dauki irin wannan mataki a aikace, don haka bai dace a yi mata kallon daban ba.
A karshe, Chigari ya yi kira ga masu s**ar ta da su yi adalci a ra’ayoyinsu, yana mai jaddada cewa lamarin Babantakko ya shafi al’umma gaba daya, ba wai bangaren jam’iyya ko yanki kadai ba.
29/03/2026
DA DUMI-DUMI: Hajiya Zainab Baban Takko ta fice daga Jam'iyyar PDP
30/01/2026
جمعة مباركة
FRIDAY
On this blessed Friday, may your prayers be answered, your sins forgiven, and your heart filled with joy and happiness.May this Friday bring light to your path, comfort to your soul, and endless mercy from Allah SWT.ameen ya hayyu ya qayyum.
Jumma'ah Mubarakah🤲
09/01/2026
Assalamu alaykum warhmatullah wabarakatuhul
*بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِ*
*يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلَاةِ مِن يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَىٰ ذِكْرِ اللَّهِ وَذَرُوا الْبَيْعَ ذَٰلِكُمْ خَيْرٌ لَّكُمْ إِن كُنتُمْ تَعْلَمُون*
May Almighty ALLAH Distance Us From Shame And Failure, Destroy Every Evil Plan Against Us And Our Loved Ones, Protect Us From Known & Unknown Enemies, May Almighty *ALLAH* *SWT* Support Us & Our Family and friends with His Love, Kindness, Mercy, Blessings & Forgiveness... May We Continue to Enjoy *ALLAH's* Rahmah, Ni'imah & Protection Till Yaumul Qiyamah ameen ya hayyu ya qayyum.
Jumma'ah Mubarakah
12/12/2025
FRIDAY
*"Ya Allah, on this blessed day of Jumu’ah, bless us and our loved ones with peace, mercy, and forgiveness. Accept our prayers, grant us success in this life and the next, and protect us from all harm. Ya Rabb, open doors of Rizq (sustenance), Rahma (mercy), and Barakah (blessings) for us. Ameen ya Hayyu yyu ya Qayyum ayyum*
Jumma'ah Mubarakah
27/11/2025
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN
Muna mika ta’aziyyarmu bisa rasuwar babban malamin Musulunci, SHEIKH TAHIR USMAN BAUCHI.
Ya rayu cikin hidima ga al’umma, ya yada ilimin Qur’ani da wa’azi, kuma Allah Ya yi masa babbar alfarma ta zama cikin masu karantawa da koyar da Al-Qur’ani da gaskiya.
Sheikh Tahir Usman Bauchi ya kasance fitila a cikin al’umma — Malami nagari wanda ya yi amfani da iliminsa wajen gyara zukata da shiryar da mutane. Kyawawan halayensa da aikinsa na addini sun zamo abin koyi ga kowa.
Rayuwarsa ta yi tasiri a zukatan mutane da dama, kuma alkhairansa za su ci gaba da rayuwa bayan rasuwarsa.
Allah Ya jikansa da rahama, Ya saka masa da Aljannatul Firdaus, Ya ba iyalansa da Al’umma haƙuri.
Ameen ya Hayyu ya Qayyum.
Ilelah Youths For ZBT 2027
21/11/2025
Call to Serve: Hon. Hajiya Zainab Baban Takko PhD. for Bauchi Federal House of Representatives 2027!
We, the good people of Bauchi Local Government, are calling on
Hon. Hajiya Zainab B Takko PhD.
(Barayan Mata da Mazan Bauchi)
To serve our community at the federal level. Her proven leadership, compassion, and dedication to public service make her the ideal candidate to represent us in the House of Representatives.
Let's unite to support Hon. Hajiya Zainab Baban Takko PhD. candidacy and ensure our voices are heard in Abuja. Together, we can build a brighter future for Bauchi and Nigeria.
Youths for Z B T 2027
21/11/2025
بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم
O' Allah Make our Lives Fruitful & Beneficial to Islam, Forgive our past, Bless our present, Guide & Protect our Future. Make the Journey of Life easy for us & our family. O'Allah Give us peace & Tranquillity & Grant us the best in this world & hereafter.
*JUMMA'AT MUBARAK*