20/08/2026
Innalillahi wainna'ilaihi raji'un
Amadadin dukkaknin Yan Kungiyar Yan Gwaram mazauna Bauchi Muna amfani da wannan dandali domin mika sakon ta'aziyyar mu da dukkaknin iyalai, Yan uwa da abokan arziki bisa rasuwar ALHAJI AHMAD IBRAHIM Wanda akafi sani da Malam Ahmad babayye (sarkin ayyuka na masallacin JIBWIS Gwallaga)Wanda kaka ne agaremu yarasu bayan fama da jinya.
Tuni anyi janazarsa a babban masallacin JIBWIS Gwallaga Dake Nan cikin garin Bauchi, Muna rokon Allah subhanahu wata'ala da ya gafarta masa yayi rahma agareshi ubangiji yasa aljannace makomar sa ubangiji yabamu ikon hakuri da juriya bisa wannan Rashi.
TIJJANI KASSIM GWARAM
AMADADIN KUNGIYAN YAN GWARAM MAZAUNA BAUCHI
20/08/2026
unity, progress and community development