Commrd Kiran ruwa

Call Contact the organization

Commrd Kiran ruwa political opponents

06/09/2026
ADC Daga sama har qasa A 2027 Insha Allahu.
04/09/2026

ADC Daga sama har qasa A 2027 Insha Allahu.

30/07/2026

Allah yaba ATIKU mulkin Nijeriya.
Allah yasa mulkin yazama Alkairi ga 'yan Nijeriya baki 'daya.

17/07/2026

DA DUMI DUMINSA; Addinin musulunci ba addinin ta'addanci bane kamar yadda wasu suke fada, addinin musulunci addinin zaman lafiya ne.

_inji shugaban kasar k0rìya ta arèwa kím jóng UN.

06/07/2026

Ƴar gwagwarmayar kare haƙƙin jama’a, Aisha Yesufu, ta ce duk wanda ya zaɓi jam’iyyar APC a zaɓen 2027, to ya amince da ci gaba da matsalolin tsaro da ayyukan ta’addanci a Najeriya.

Ta danganta kalamanta da yadda kashe-kashe da garkuwa da mutane ke ci gaba da faruwa a sassan ƙasar.

Yesufu ta kuma yi kira ga ‘yan Najeriya masu shekaru 18 zuwa sama da su tabbatar sun mallaki Katin Zaɓe na Dindindin (PVC), tana mai cewa sauyi yana hannun masu kaɗa ƙuri’a.

Kalamanta na zuwa ne yayin da shirye-shiryen siyasa gabanin zaɓen 2027 ke ƙara ɗaukar hankali.

📩 Shin Kana goyon bayan wannan ra’ayi na Aisha Yesufu, ko kuwa kana ganin ta wuce gona da iri?

TSULA YASHIGA TSLLA TSLLAH.
10/06/2026

TSULA YASHIGA TSLLA TSLLAH.

INAYIMA SANATOR BABA KAITA ADDU'A ALLAH YABASHI NASARA.
09/05/2026

INAYIMA SANATOR BABA KAITA ADDU'A ALLAH YABASHI NASARA.

Address

Birnin Gwari

Telephone

+2349150913066

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Commrd Kiran ruwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Commrd Kiran ruwa:

Shortcuts

Share