20/04/2022
TNM YOUTH Support
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from TNM YOUTH Support, Birnin Kebbi, Abuja.
20/04/2022
15/04/2022
08/04/2022
06/04/2022
π₯³ Yet another GOOD NEWS π
APC UK Youth Leader Dumps Party For NNPP
The Youth Leader of the United Kingdom chapter of the All Progressives Congress (APC), Dr Usman Tijjani Shehu, has dumped the ruling party for the New Nigeria Peoples Party (NNPP).
He confirmed his resignation in a letter addressed to the ward chairman of the APC in Kabo LGA and copied to the United Kingdom chapter of the party, a copy of which was made available to Daily Trust.
The former youth leader, who is an aspirant for the House of Representatives for Kabo/Gwarzo constituency, said he decided to dump the party for the fact that it has failed Nigerians and couldnβt fulfil its campaign promises.
He accused the ruling party of sabotaging the overall development of the country, and not giving opportunities to young Nigerians.
βPresently in the country, there are no jobs, ASUU is on strike, there are security challenges, lack of health care facilities, poor economy and lack of youth inclusion in governance,β he said.
πππππ₯πππππ
ππ€π
ππ€π
06/04/2022
Amin Amin
LISSAFIN KWANKWASO YANA TAFIYA DAI DAI KAMAR YADDA AKA SHIRYA
Daga Babangida Ruma
Kamar yadda nayi lisafi a baya cewa Buhari zai iya tsayar da Rotimi Amaechi wata majiyar tace mana tun bayan APC Convention ankarawa Amaechi security, a bangaren PDP kuma Governors na kudu Wike sukeson bawa Takara Saboda sun hada kansu, Tambuwal ya rasa madafa Amma akwai yuyuwar Idan yaga fire to ya yayiwa Wike biyayya a bashi Vice President.
A dayan bangaren kuma Atiku da wuya yaci Primaries duk da shike kunsan cewa Atiku mutum ne mai Kudi kuma yana amfani da su wajen sayen Delegates amma this time kamar Babu kudin nan irin can baya, sakamakon company dinsa na Intels Nigeria Limited da su Elrufai s**a kulle.
Idan aka tafi haka Lisafin Madugu ya tashi dai dai, saboda dayawa daga cikinmu da mu zabi Wike ko Amaechi gara Kwankwaso Saboda siyasar Kabilanci muke har yanzu.
Wannan Lisafin nawane kawai, Dora naka lisafin a comment mu gani..
Allah ka tabbatar mana da wannan nasara gagaruma da muke hangowa , allah ka tabbatar mana da kwankwaso amatsayin Shugaban Nigeria a shekarar 2023
06/04/2022
Kwankwaso with d odds
05/04/2022
04/04/2022
AREWA ZATA IYA SAMUN MAFITA IDAN KWANKWASO YA ZAMA SHUGABAN KASA
Professor Wole Soyinka
Fitaccen Marubucin nan na duniya dan asalin kasa Nigeria Professor wole soyinka ya bayyana jagoran Jam'iyar NNPP engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin mutumin da zai fi kowa kokari wajen magance matsalolin Arewacin Nigeria
Wole soyinka ya bayyana cewa duk rashin tsaron dake faruwa a Arewacin Nigeria akwai matsalar rashin ilmi da alumma suke fama dashi , domin babu wani mai ilmi da zai dauki bindiga ya ringa kashe fararen hula wadanda basu jiba basu gani ba,
Shi kuwah kwankwaso taken tafiyarsa shine kowa yayi ilmi domin ya dogara da kansa , ilmi shine hasken rayuwa , sannan kaff cikin yan siyasar Arewacin Nigeria babu wanda yake burin ganin 'ya'yan talakawa sunyi ilmi sun zama wani abu a Nigeria kamar kwankwaso
Dan haka wannan tsari na kwankwaso shine tsarin da yafi kayatar dani
Inji Professor Wole soyinka
Wanda ya bayyana hakan acikin Tattaunawar da yayi da gidan talabijin na TVS Nigeria
Da Wannan Muke Rokon Allah ka bawa kwankwaso shugabancin Nigeria ka sanya ya zamo alheri ga kafatanin Alummar Nigeria masu kokarin ganin an ceto demokaradiya daga hannun miyagun yan siyasa masuci da gumin talakawa
Allah ka taimaki Jam'iyar NNPP Mai Alamar Kayan Marmari
Sign hon Kaleepha Tal'udu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Culinary Team
Attire
Website
Address
Birnin Kebbi
Abuja
