02/10/2026
Masha Allah, Gwani Qaribu Bauchi ya bawa Gwani Mirtala Chashiya Gombe Kyautar Mota. 🚗
Muna taya murna Sosai Gwani Allah ya sanya Albarka, Gwani Qaribu Muna Godiya Sosai Allah ya karo Arzkiki mai Albarka. 🤲🏼
Mu Koma Tsangaya ✍🏼