Muslim ummahh

Muslim ummahh

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muslim ummahh, Library, Beside adamu waziri moques, Damaturu.

02/05/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Umar Adam, Kamaladdeen Abubakar Chigiya, Musa Garba, Adamu Sakiru, Kabiru Ilyasu, Abba Habib, Adam Aliyu Ibrahim Gexawa, Idris Aliyu Aliyu, Bala Danjuma, Chalamour Aboubacar, Fatima Musa Musa, Sk Kwami, Abdulkadir Idriss, Zak Aga Aga Zak, Ibrahim Baban Uwa Muhammad, Umar Garba, Umar Abdulkadir Garko, Amina Hassan, Muhammad Abubakar, Umar Sulaiman Baffa, Young Ahmad, Abdullahi Muhd Abdoull, Muhammad Abdullahee, Nura Musa, Abdulkareem Lawal Soda, Buba Mohammed, Aeishatu Eeslam M Bello, Usman Yusuf, Ahmad Hazeem, Nafiou Mamane, Itz Usman Bukar, Usman Muhd Kumo, Sunusy Muh'd Kantomer, Umar Suleiman, Mustapha Nuhu, Sani Aliyu, Shehu Ibrahim, Ummar Ibrahim, Hafseenah Hassan Hassan, Sani Shehu, Rahma Aliyu Ibraheem, Ummu Jaleela Mohammed, Ali Muhammad, Usman Isa, Abdul Razaq Yahaya Umar, Mubarak Amale, Maryam Muhammad, Yakubu Allhassan, DrAbsadeeq Adam, Ahmad Ibrahim

17/05/2022

๐Ÿ›Ž๏ธ MUHIMMIYAR SANARWA GAREKU
โœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธโœ‰๏ธ

Muna Farin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmi Zuwa wajen Muhadarar Goron Sallah da Zai Gudana Kamar Haka:

๐Ÿ‘‰ Rana: Laraba 18/05/2022

๐Ÿ‘‰ Lokaci: Bayan Sallan Magriba

๐Ÿ‘‰ Maudu'i: Musulunci Daษ—i

๐Ÿ‘‰ Wuri: Masallacin School of Nursing Bauchi.

Mai Gabatarwa: Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Allah Ya bada Ikon Halarta da Amfanuwa da Abunda za'a Saurara.

16/05/2022

DA DUMI-DUMINSA: Wadannan sune zaratan Lauyoyi Musulmai da s**a tsaya A. Kotu domin ganin sun kare Matasan da s**a kashe la'ananna Deborah Wadda tayi batanci ga Annabi Muhammad SAW a Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari dake Sokoto. KwanaKin da Suna Gabata

Daga Kamal A. Rufa'i Rawaiya

Lauyoyi 6 S**a Tsaya A karkashin jagorancin Barister Mustapha Abubakar Mada sun Nemi Kotu da ta bada belin Matasan sai dai Kotun ta dage Shari'ar har zuwa ranar Laraba 18/05/2022 domin Amsa bukatar belin nasu.

Ana tuhumar Matasan da laifin hadin-kai wajen cin amana (Criminal Conspiracy) da kuma zuga Jama'a wajen tashin hankali (Inciting Public Disturbance).

Allah Ka tsare wadannan Matasa, Ka sanyawa rayuwar wadannan Lauyoyin Albarka. Ka kaskantarda dukkanin wadanda s**a yi banza da batanci ga janibin Manzon Allah SAW

Amin

Photos 14/05/2022

An saka dokar hana fita a Jihar Sokoto biyo bayan zanga-zanga

ฦ˜arin bayani: https://bbc.in/3Mj1CAM

14/05/2022

MUHIMMIYAR SANARWA GAREKU

Muna Farin Cikin Gayyatar Al'ummar Musulmi Zuwa wajen Muhadara ta Musamman da Za'a Gabatar Kamar Haka:

๐Ÿ‘‰ Rana: Litinin 16/05/2022

๐Ÿ‘‰ Lokaci: Bayan Sallan Magriba

๐Ÿ‘‰ Maudu'i: Hukunce - Hukunce da S**a Shafi Tuฦ™i a Musulunci.

๐Ÿ‘‰ Wuri: Masallacin Jami'ar ATBU Bauchi.

Masu Gabatarwa: Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum da Dr Mansur Isa Yelwa (Hafizahumullah)

Allah Ya bada Ikon Halarta da Amfanuwa da Abunda za'a Saurara.

13/05/2022

ALBISHIRINKU MUTANEN POTISKUM!

Insha Allahu Gobe Juma'a 13/May/2022 Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum zai Gabatar da Khuduban Sallar Juma'a a babban Masallachin Juma'a na Izala dake hayin gada a cikin Garin Potiskum.

Sannan da Yamma Misalin ฦ˜arfe 4:00pm - 5:00pm zai Gabatar da Muhadara duka a Masallacin Izala dake hayin gada a cikin Garin Potiskum.

Allah Ya bada ikon Halarta da amfanuwa da abunda za'a Saurara.

Photos from Jibwis Potiskum-Nhq Jos's post 11/05/2022
Photos from Come to Islam's post 07/05/2022
Photos from MS Shareรฉf's post 03/05/2022
Want your business to be the top-listed Government Service in Damaturu?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Beside Adamu Waziri Moques
Damaturu
39720419