13/05/2024
Muna jiranku a farfajiyan makaranta
Se kunzo 😊🙏
Mu'assasah Qur'anic School, Damaturu
13/05/2024
Muna jiranku a farfajiyan makaranta
Se kunzo 😊🙏
06/06/2023
Alhamdulillah!
Allah ya nufa mun kammala Rana na farko yau in Sha Allah zamu cigaba daga inda muma tsaya.
Assalamu Alaikum
Alhamdulillah! da wannan muka kawo Qarshen karatun yau sakamakon iska da akeyi se idan Allah ya kaimu gobe 06/06/2023 Zamu cigaba da izinin Allah karfe 4:15pm kamar yadda aka saba.
05/06/2023
Opening ceremony
Few hours to go
Come one come All
We are waiting for you 🙏😍
04/06/2023
Assalamu Alaikum, da fatan mun wayi gari lafiya, Insha-Allahu gobe zamu fara musabaqa ta bana kamar yadda muka Saba, kuma za'a rufe ranar Alhamis 08th June, 2023 (04:15pm).
Karkashin haka muke gayyatarku tare da neman gudunmawar ku na kudi ko duk wani abu mai kima da zamu rabawa Daliban da sukayi fice kamar yadda Kuka Saba. Domin bada gudunmawa na kudi ga account number kamar haka:
Account: 0032331126
Name: MU'ASSASAH QUR'ANIC SCHOOL, DAMATURU.
Bank: STANBIC IBTC BANK.
Allah ya bada ikon taimakawa, Allah kuma ya Karawa zuriya albarka, Allah yasa a gama da duniya lafiya...
Ma'assalam.
03/06/2023
Come one come All
It's Monday 05/06/2023