DMD Grassroots Network Yobe

DMD Grassroots Network Yobe Join us. Serve Yobe. Deliver 2027.

DMD Grassroots Network Yobe
Official structure for mobilizing support for Dr. Muhammad Dawud | YPP 2027

To enlighten, organize, and mobilize citizens at ward and polling unit level for Dr. Muhammad Dawud | YPP 2027.

Tafiyar winning insha Allah sai muncanza mulkin gado 🤔 a yobe state DMD Grassroots Network YobeIsah Muhammad InuwaSarkin...
24/10/2026

Tafiyar winning insha Allah sai muncanza mulkin gado 🤔 a yobe state DMD Grassroots Network YobeIsah Muhammad InuwaSarkin Yakin BeldumFuture Light For Dmd Yobe State

Munate suna Kara goyan bayan Dr Muhammad Dawud insha Allah nasara tamuceDMD Grassroots Network YobeMusa AbubakarAuwal A ...
23/10/2026

Munate suna Kara goyan bayan Dr Muhammad Dawud insha Allah nasara tamuceDMD Grassroots Network YobeMusa AbubakarAuwal A UmarAramma RabiuShuaibu YahayaAbdullahi A SalehFuture Light For Dmd Yobe StateAbdul DtrAminu Muhammad Gashu'aIsah Muhammad InuwaSarkin Yakin BeldumMohammed Barry

With Lawan Abubakar – I just got recognised as one of their top fans!
23/10/2026

With Lawan Abubakar – I just got recognised as one of their top fans!

Yobe state kuce alhadulillah alhadulillah alhadulillah Allah mungodema DMD Grassroots Network YobeIsah Muhammad InuwaSar...
23/10/2026

Yobe state kuce alhadulillah alhadulillah alhadulillah Allah mungodema DMD Grassroots Network YobeIsah Muhammad InuwaSarkin Yakin BeldumMohammed BarryGãlkâ Æbdūllhì ÚmãrAbdul DtrAminu Muhammad Gashu'aItx BangixxaHussaini Haruna AbdullahiAbdullahi A SalehShuaibu YahayaMusa AbubakarFuture Light For Dmd Yobe StateAuwal A UmarAramma Rabiu

Alkaman Mai Martaba Sarkin Fika Ta Sauya Sheka Zuwa Tafiyar Sigma Model.Ayau tafiyar Sigma tayi babban kamu na daya daga...
21/10/2026

Alkaman Mai Martaba Sarkin Fika Ta Sauya Sheka Zuwa Tafiyar Sigma Model.

Ayau tafiyar Sigma tayi babban kamu na daya daga cikin Shugabannin matan jam'iyyar APC mai dubban mabiya Alkalaman Mai Martaba Sarkin Fika.

Alkama ta bayyana abinda ya jawo Hankalinta na shiga wannan tafiyar sune manufofin Dakta Muhammad Dawud da takeji a bakunan mutane a zahiri da kuma Social Media.

Muna yiwa Alkama barka da zuwa sannan muna tabbatar mata muba makaryata bane, tafiyar mu ta ginu ne akan rikon amana da gaskiya.

Shiyasa Allah yabamu nasara a yanzu mukafi karfin dan takarar Gwamnan da Gwamnati ta kawo a zukatan talakawa.

Alkama ta dawo ne da dubban magoya bayanta da zamu shirya karbar su kwana kusa.

Nuradistin
DMD Grassroots Network Yobe

*HOTUNA*Dan Takarar Gwamnan Jihar Yobe a Jam'iyyar YPP, H.E Dr. Muhammad Dawud (DMD), tare da DG Campaign na YPP, Asp. A...
20/10/2026

*HOTUNA*

Dan Takarar Gwamnan Jihar Yobe a Jam'iyyar YPP, H.E Dr. Muhammad Dawud (DMD), tare da DG Campaign na YPP, Asp. Ahmad Abdulkadir Rtd. da sauran tawagarsa, sun ziyarci H.E Dr. Yerima Lawan Ngama (Former Minister of State Finance) a gidansa dake Abuja.

Inda Dr. Ngama ya nuna farin cikinsa da ziyarar DMD da tawagarsa, kuma ya jaddada goyon bayansa ga takarar DMD/BATTA, inda ya ce tabbas wannan cigaba ne ga Jihar Yobe, duba da yadda 'yan takarar s**a cancanta.

DMD Grassroots Network Yobe

20/10/2026

Alqiblan jahar Yobe state insha Allah sai YPP DMD Grassroots Network YobeIsah Muhammad InuwaSarkin Yakin BeldumMohammed Barry

DMD Mai masoya nagaskiya yobe sabuwa insha Allah sai YPP tayi nasara DMD Grassroots Network YobeIsah Muhammad InuwaSarki...
19/10/2026

DMD Mai masoya nagaskiya yobe sabuwa insha Allah sai YPP tayi nasara DMD Grassroots Network YobeIsah Muhammad InuwaSarkin Yakin BeldumMohammed BarryGãlkâ Æbdūllhì ÚmãrHussaini Haruna AbdullahiAminu Muhammad Gashu'aAbdul DtrItx BangixxaZakar Ya U TelaShuaibu YahayaAbdullahi A SalehMusa AbubakarUmar Isa NgojinAdamu Mohammed Bangis

LOKACI YA YI! ZABEN MUTUMIN KIRKI, GINSHIKIN CIGABA DA CI GABAN AL'UMMA!​Yaku 'yan uwa da abokan arziki, al'ummar mazaba...
18/10/2026

LOKACI YA YI! ZABEN MUTUMIN KIRKI, GINSHIKIN CIGABA DA CI GABAN AL'UMMA!

​Yaku 'yan uwa da abokan arziki, al'ummar mazabar Damaturu, Gujba, Gulani, da Tarmuwa! Lokaci ya yi da za mu yi amfani da ikonmu na yanke shawara domin makomar yankinmu da kuma 'ya'yanmu na gaba.

​Zaben mutumin kirki ba wai kawai zaben suna ba ne; zabe ne na amana, adalci, da kuma kishin kasa. Mutumin kirki shine wanda yake sauraron koke-kokenku, wanda yake ji da zafin halin da ake ciki, kuma wanda yake da aniyar kawo sauyi na gaskiya da daukaka a dukkan fadin mazabarmu.

​Canji yana wajanku Al'umma!

​Kada ku bari a yaudare ku; ku zabi mutumin da ya sadaukar da kansa don hidimta muku. Tare da Hon. Umar Alhaji Yusuf Beldum da jam'iyyar YPP, mun san cewa za a samu ci gaba mai dorewa da kuma wakilci na gari a Majalisar Wakilai.

​Kuri'arka - 'Yancinka ne! Kada ka siyar da katin zabenka, ka zabi gaskiya, ka zabi cigaba!

DMD Grassroots Network YobeIsah Muhammad InuwaSarkin Yakin BeldumMohammed BarryZakar Ya U TelaAminu Muhammad Gashu'aMusa AbubakarItx BangixxaGãlkâ Æbdūllhì ÚmãrHussaini Haruna AbdullahiShuaibu YahayaAbdul DtrUmar Isa NgojinAdamu Mohammed BangisAbdullahi A Saleh

Address

Damaturu
620001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DMD Grassroots Network Yobe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share