20/02/2024
Hukumar yaki da rashawa EFCC ta cafke akalla mutane 50 a kasuwar 'yan canji da ke Abuja.
Ana zargin wadanda aka k**a da jawo faduwar darajar Naira a kasuwar bayan fage.
A halin yanzu ana sayar da $1 akan N1,670 zuwa N1,730 a kasuwar 'yan canji a Abuja.
20/02/2024
Hukumar Hisbah a Kano ta magantu kan rahoton cewa Daurawa ya yi murabus saboda an saki Murja. Karanta a sashen sharhi.
Hoto: Murja Ibrahim Kunya, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa (Facebook)
16/02/2024
Bayan cire Subsidy Shugaba Tinubu yakarawa kowacce Jiha kasonta domin ayyukan Yau da kullum.
Yak**ata kowa yasan najiharsa domin fadakar dasu yin abinda yak**ata
23/01/2024
kowani dan takara burinshi abinda zaisamu a aljihunsan da inda xai kai iyalansa su huta da motar da xai hau ya huta sukuma talakawa babu labaeinsu anmanta dasu se buqatarsu ta tashi xasu waiwayi talaka toh jama'ar yobawa se musan tayi da chanchanta musan wayene namu mu miqawa Allah ya xaba mana mafi alkairi dan kowa abinda ke xuciyarshi ba alkairi
21/01/2024
YOBE ? MUSAN HANNUNMU!!!
Gaskiya munkasa gane lamarin jaharmu wani bakataba ganinshiba pha, kawai lokaci daya buqatarshi ta tashi kwatsam seku tsincesu a gidajenku suna padamuku baki da fari alhalin bakuda amfani abayan idonku
Lokacin da kuke buqatar taimako wlh baxasusaurarekuba dan bataku sukeyiba, yawancin masu son mulkin ba dan talakawa sukesoba kawai saboda aje asamu muhalli na alfarma, gida na alfarma, mota na alfarma shine kawai alhalin kuma silar xuwa wannan gurin domin al,umma neh (WHAT ALL THIS MEAN? PLEASE) &T.O.T