The Yobe State Hisbah Commission

The Yobe State Hisbah Commission

Share

Faith Based

Photos from The Yobe State Hisbah Commission's post 18/02/2025

Shugaban Hisbah na Jahar Yobe ya kai Ziyarar Aiki Zuwa Ofishin NSCDC na Jahar Yobe..

Shugaban Hukumar Hisbah na Jahar Yobe, Dr. Yahuza Hamza Abubakar ya kai ziyara na musamman zuwa Ofishin Nigeria Security & Civil Defence Corps (NSCDC) na Jahar Yobe.

Cikin tawagar akwai manyan jami'an Hisbah na Jaha da s**a hada da babban Kwamanda na Jaha da sauran manyan jami'ai na hukumar.

A jawabin da ya gabatar, Dr. Yahuza Hamza ya bayyana irin kyakkyawan alakar dake tsakanin NSCDC da kuma Hisbah a Jahar Yobe, ya kuma bukaci NSCDC din da ta cigaba da baiwa Hisbah goyon baya wajen cimma muradin ta.

Dr. Yahuza kara da cewa ayyukan Hisbah na da fadi, amma manyan manufofin kafa Hukumar Hisbah sune domin kare abubuwa guda biyar, kare rayuka, dukiya, addini, nasaba da kuma hankali.

A nasa jawabin babban Kwamandan NSCDC (Commandant of Corps) na Jahar Yobe, CC. Grema Baba Sanda ya bayyana muhimmancin aikin Hisbah a cikin al'umma, inda yace aikin Hisbah ya samo asali ne tun fil-azal, ya bayyana cewa umarni da kyakkyawa da kuma hana mummuna aiki ne da ya samo asali tun a lokacin Ma'aiki (SAW) da Sahabbai da wadanda s**a bi musu.

Yace: Hukumar sa zata hada hannu da Hisbah domin ayyukan su duka abu ne guda daya na tabbatar da zaman lafiya da bin doka a cikin al'umma.

Hukumar Hisbah na mika godiya na musamman bisa goyon bayan da take samu daga Hukumar Nigeria Security & Civil Defence Corps (NSCDC).

Photos from The Yobe State Hisbah Commission's post 08/01/2025
Photos from The Yobe State Hisbah Commission's post 07/01/2025

Yobe State Hisbah officials receive 3-days capacity building training in Kano State..

6th January, 2025

The leadership of the Yobe State Hisbah Commission has received 3-days capacity building training workshop fully sponsored by the State government.

The workshop is conducted by Zam-Zam Educational Initiative (ZEI), and Ruwan ZamZam Global Links Ltd, held at Tahir Guest Palace in Kano State - Nigeria between 3rd to 5th January, 2025

The Hisbah leadership is led by its pioneer State Chairman Dr. Yahuza Hamza Abubakar and several other officials of the commission. Also, 68 Yobe Hisbah officials from each of the 17 local government areas of Yobe State have participated in the training.

Several experts and professors have presented sessions during the 3-day workshop including renowned Islamic scholar and Kano State Hisbah Commander Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa , Prof Sani Malumfashi, Dr. Mujahed Aminuddeen, Engr. Idriss Umar Baja, among others.

The Yobe State Hisbah officials that were privileged to attend the workshop have expressed their warm gratitude to Yobe State Governor Hon. Mai Mala Buni CON for sponsoring such a highly remarkable workshop.

Recalled that, Yobe State Hisbah Commission was created by governor Mai Mala Buni's administration 8 months ago, and since then the Yobe Hisbah has received full support from the governor in order to carry out its functions across the state.

05/01/2025
Want your business to be the top-listed Government Service in Damaturu?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Damaturu
MEDIA001