Alhamdulillahi Rabbil Alamin.
Al Ansar Youths Awareness Buni Gari
Public Service and Youths Awareness
Alhamdulillah 👏🏽
13/01/2025
Assalamu Alaikum
Zimmar wannan tafiya shine taimaka wa alu’mma, iyaye da kuma gomnaty wajen ganin an samu cigaban matasa, wato (kashin bayan) kowani al’umma ta fuskar tarbiya,Ilimantarwa, fadakarwa, taimakon kai da kai, sanin ya kamata, sadaukarwa da sauran su.
Allaah Yasa mun fara cikin sa,a
Allaah Ya Kara hada kan mu.
Amin.
Want your business to be the top-listed Government Service in Damaturu?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Damaturu
