20/09/2025
Kungiyar Fitilar Jahar Yobe kenan, Inda Takai Ziyarar, Duba Marar lafiyan da Hadarin Wutar Lantarkin na Bakin Cross Nan Cikin Damaturu tayiwa Ilatar, Ta Kuma Bashi Tallafin Kudin, Daga Shugabar Kungiyar,Dr, Br, AUDU BULAMA BUKARTI , Allah Yasa, da Alkhairi.
