HON BASHIR SADE FOR MEMBER HOUSE OF ASSEMBLY DAURA

HON BASHIR SADE FOR MEMBER HOUSE OF ASSEMBLY DAURA political Activities and enterpreneur

06/10/2026

DIKKO/BASHIR SUPPORT GROUP 2027

Idan ka kalli Alummar Daura da Kewaye mutane ne masu kima da karamci saboda sun san karamci a dan haka muke Neman Alfarmarku tare da Goyan bayanku ku da zuriyarku domin zaben Matashi Na matasa domin inganta rayuwar mu a Jamiyar APC ta malam Dr DIKKO UMAR RADDA Allah Yabamu nasara amin summa amin @

05/10/2026

DIKKO/BASHIR SUPPORT GROUP 2027

Dan Takarar Majalissar Jaha a Karamar Hukumar Daura Alhaji Bashir Sade (Sardaunan sarkin Fadan) Na yimaku fatan Alkairi tare da Neman Goyan bayanku a wannan zabe mai zuwa Allah Yabamu nasara amin. @

04/10/2026

Na malam Dr DIKKO UMAR RADDA

Sardaunan Sarkin Fadan Daura

Alhaji Bashir Sade Allah yayi maka jagora amin @

03/10/2026

DIKKO/BAAHIR SUPPORT GROUP 2027

Kai Tsaye 3/10/2026 Tare Da DanTakarar Majalissar Jaha a Karamar Hukumar Alhaji Bashir Sade (Sardaunan sarkin Fadan Daura) wajen walimar Dr MALAM MUNTAQA ABUBAKAR KOFAR BARU, Dake Gudana yanzu haka a arena ta tafkin malga malamimmu Allah Sanya albarka yasa a acigaba da AMFANA da wannan Karatun amin. @

DIKKO/BAAHIR SUPPORT GROUP 2027Kai Tsaye 3/10/2026 Tare Da DanTakarar Majalissar Jaha a Karamar Hukumar Alhaji Bashir Sa...
03/10/2026

DIKKO/BAAHIR SUPPORT GROUP 2027

Kai Tsaye 3/10/2026 Tare Da DanTakarar Majalissar Jaha a Karamar Hukumar Alhaji Bashir Sade wajen walimar Dr MALAM MUNTAQA ABUBAKAR KOFAR BARU, Dake Gudana yanzu haka a arena ta tafkin malga malamimmu Allah Sanya albarka yasa a acigaba da AMFANA da wannan Karatun amin @

02/10/2026

DIKKO/BASHIR SUPPORT GROUP 2027

ALLAH SANYA ALKAIRI

SARDAUNAN SARKIN FADAN DAURA

ALHAJI HON, Bashir Sade WAJEN DAURIN AUREN DADI SALISU MAI ALLURA WANDA AKAYI A MASALLACIN JUMAA NA KATAR ALLAH SANYA ALBARKA YABADA ZAMAN LAFIYA @

DIKKO/BASHIR SUPPORT GROUP 2027JUMA'AT MUBARAK.. JUMA'AT. MUBARAK (SARDAUNAN SARKIN FADAN DAURA)ALHAJI Bashir Sade DAN T...
02/10/2026

DIKKO/BASHIR SUPPORT GROUP 2027

JUMA'AT MUBARAK.. JUMA'AT. MUBARAK

(SARDAUNAN SARKIN FADAN DAURA)

ALHAJI Bashir Sade DAN TAKARAR MAJALISAR JAHA A KARAMAR HUKUMAR DAURA NA YIWA ALUMMAR DAURA DA KEWAYE BARKA DA JUMA'A ALLAH YABAMU ALBARKAR DAKE CIKIN TA AMIN. @

DIKKO/BASHIR SUPPORT GROUP 2027ABUN ALKAIRI....ABUN ALKAIRI....Youth leader usman salisu omolagos (kaura manu) ya kawo w...
01/10/2026

DIKKO/BASHIR SUPPORT GROUP 2027

ABUN ALKAIRI....ABUN ALKAIRI....

Youth leader usman salisu omolagos (kaura manu) ya kawo wa Dan Takarar majalisar jiha hon, Bashir Sade ( Sardaunan sarkin fadan Daura) ziyara da nuna Masa irin Abin Alkhari da D.G honorable FATUHU MUHAMMAD yayi Masa na Bashi sabon babur sabo fil, inda honorable Bashir sade ya nuna jinjinarsa da Goyan bayansa ga fatuhu Muhammad da yi Masa addua, ya Kuma yi adua Allah kiyaye, ya Tsare yakuma cida yan baya amin.

Kaji abun alkairi shikuma hon, Bashir Sade sai yace yaje a Masa number Wanda yake so ko blue ko ja ta haya, haka kuma yace ya Kuma je a zuba Masa fetur na #20,000, Allah cida yan baya, domin nuna farin cikin sa da wannan kyauta Allah saka da alkairi @

DIKKO/BASHIR SUPPORT GROUP 2027A yau 1/oct/2026 Alhaji Bashir Sade Sardaunan Sarkin Fadan Daura kuma dan Takarar Majalis...
01/10/2026

DIKKO/BASHIR SUPPORT GROUP 2027

A yau 1/oct/2026 Alhaji Bashir Sade Sardaunan Sarkin Fadan Daura kuma dan Takarar Majalissar Jaha a Karamar Hukumar Daura na taya Alummar Daura da Kewaye, da Alummar katsina state dama Nigeria gaba naya murnar ranar samun yancin kai watau INDEPENDENCE DAY Allah Yabamu albarkar dake cikin wannan hidimar amin summa amin. @

Address

DAURA TUDUN WADA
Daura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HON BASHIR SADE FOR MEMBER HOUSE OF ASSEMBLY DAURA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share