Garkuwan Bar Jamila Umaru Gurama

Garkuwan Bar Jamila Umaru Gurama Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Garkuwan Bar Jamila Umaru Gurama, Political organisation, Dukku Balu Quarters, Dukku.

19/09/2026

Watch, follow, and discover more trending content.

🌙🕌 JUMMA’AH MUBARAK MOMYOn this blessed Friday, I pray that Almighty Allah fills our hearts with wisdom, patience, compa...
18/09/2026

🌙🕌 JUMMA’AH MUBARAK MOMY

On this blessed Friday, I pray that Almighty Allah fills our hearts with wisdom, patience, compassion, and sincerity in serving humanity.

May Allah bless our communities with peace, unity, progress, and prosperity. May He accept our prayers, forgive our shortcomings, and guide us towards what is best for our people.

Let us continue to uphold peace, unity, justice, and service to humanity. 🤲

Jumma’ah Mubarak to everyone in Dukku South and Gombe State.
Abdulhakim Jibril Ahmad Dukku
Garkuwan Bar Jamila Umaru Gurama
Jagayyan Barr Jamila
Dukun, Jawa Tengah, Indonesia
Jamila Umar Gurama

🌙 HIDIMAWA MASOYA MANZON ALLAH DAGA BARRISTER JAMILA UMAR GURAMAA lokacin da al’umma ke taruwa domin tunawa da Manzon Al...
12/09/2026

🌙 HIDIMAWA MASOYA MANZON ALLAH DAGA BARRISTER JAMILA UMAR GURAMA

A lokacin da al’umma ke taruwa domin tunawa da Manzon Allah ﷺ, Barrister Jamila Umar Gurama da masu goyon bayanta sun sake nuna cewa hidimar al’umma ba ta takaita ga kalamai ba — aiki ne da ake gani kuma ake ji.

Gobe, Lahadi, yayin da za'a gudanar da tattakin Mauludi a garin Dukku, magoya bayan Barrister Jamila Umar Gurama za su samar da ruwan sha da abinci ga mahalarta Mauludin, musamman yara da mata da s**a zo daga sassa daban-daban na Dukku ta Kudu.

Wannan shiri, wanda Sarkin Yakin Barrister Jamila Umar Gurama tare da Barr. Jamila Helping Hands Project Coordinator Dukku s**a shirya, na da nufin sauƙaƙa wa mahalarta Mauludi da kuma waɗanda ke ziyartar zawiyoyi.

Wannan ba wai magana ce kawai ba; ƙaramin taimako ne da zai iya zama babban farin ciki ga wanda yake jin ƙishirwa ko yunwa.

Allah Ya saka wa Barrister Jamila Umar Gurama da dukkan masu goyon bayanta da mafificin alheri, Ya karɓi ibadunmu, Ya sanya wannan Mauludi ya zama sanadin albarka, zaman lafiya, haɗin kai da ƙaunar juna a Dukku ta Kudu.

Ameen Ya Rabbal Alameen. 🤲

WAKILAN BARRISTER JAMILA UMAR GURAMA SUN ISAR DA SAƘON GAGAISAWA, TA’AZIYYA DA TAYA MURNAA madadin Barrister Jamila Umar...
12/09/2026

WAKILAN BARRISTER JAMILA UMAR GURAMA SUN ISAR DA SAƘON GAGAISAWA, TA’AZIYYA DA TAYA MURNA
A madadin Barrister Jamila Umar Gurama, wakilanta sun gudanar da ziyarar gaisuwa da ta’aziyya, tare da isar da saƙon taya murna ga wata uwa da Allah Ya azurta da haihuwar ‘yan uku.
A yayin ziyarar, wakilan sun kai saƙon Barrister Jamila zuwa:
1 Gidan Marigayi Malam Haruna Liman, domin isar da ta’aziyya da jajanta wa iyalan marigayin.
2 Gidan Marigayi Kawu Jaa, domin isar da saƙon ta’aziyya da nuna alhini ga iyalan marigayin.
3 Gidan Marigayi Hon. Attahiru, domin jajanta wa iyalan marigayin tare da isar da saƙon ta’aziyya.
Haka kuma, sun kai taya murna ga wata uwa da Allah Ya albarkace ta da haihuwar ‘yan uku, tare da addu’ar Allah Ya raya yaran cikin ƙoshin lafiya da albarka.
Wannan ziyara ta kasance ne a madadin Barrister Jamila Umar Gurama, domin nuna kulawa, tausayi da kasancewa tare da al’umma a lokutan farin ciki da na jimami.
Allah Ya jiƙan waɗanda s**a rasu, Ya ba iyalansu haƙuri, sannan Ya albarkaci waɗannan jarirai da lafiya da tsawon rai. Amin.
✍️ Tsarawa da Rubutawa: Abdulhakim Jibril Ahmad Dukku (Bin Maryam, Colina Dukku)
Barrister Jamila Umar Gurama Media Team.

11/09/2026

Haka kawai wani Dan siyasa Ya gama shekaru 8 dinsa na Mulki baisan matasa suna fama da zaman banza ba saida ya gama mulkinsa zai yaudareku da wai zai baiwa matasa aikin Yi kuma har kusake zabarsa a matSayin wakili

Inji Hausawa ko ince Inji Manzo Allah Saw tunda maganan asali daga wajen sa yafito duk Wanda ya kuskura a mar Ciro a waje. To wallhi ganin damanrsa a sake masa cizo a wannan wajen
Wanda ya Gane ya Gane Wanda Bai ganeba ruwansa

🕌 BARKA DA JUMMA’A — DUKKU TA KUDU, LOKACIN SABON FATA YA YIAssalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.A wannan Jumm...
11/09/2026

🕌 BARKA DA JUMMA’A — DUKKU TA KUDU, LOKACIN SABON FATA YA YI
Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.
A wannan Jumma’a mai albarka, muna mika gaisuwa da fatan alheri ga daukacin al’ummar Dukku Ta Kudu. Allah Ya sanya wannan rana ta zama sanadin rahama, gafara, zaman lafiya da albarka a rayuwarmu.
Jumma’a ba ranar addu’a kawai ba ce; rana ce ta tunani, gyara niyya da sabunta fata. A matsayimmu na al’umma, ya kamata mu ci gaba da tunanin irin makomar da muke so mu gina, da kuma irin wakilcin da zai kasance kusa da jama’a, ya saurari bukatunsu, ya mutunta ra’ayoyinsu kuma ya tsaya wajen neman ci gaban al’umma.
Barrister Jamila Umar Gurama ta tsaya da manufa mai ginuwa kan ilimi, matasa, mata, wasanni, kusanci da jama’a, gaskiya da ingantaccen wakilci.
Ba wai magana ce kawai ba; burin shi ne a samu sabon salo na wakilci—wakilci da zai sanya muradin al’umma a gaba, ya saurari kowa, kuma ya yi aiki cikin mutunci da amana.
A wannan Jumma’a, muna roƙon Allah Ya shiryar da mu zuwa ga abin da zai zama alheri ga Dukku Ta Kudu, Ya ba mu shugabanni masu tausayi, gaskiya da kishin jama’a, Ya kuma haɗa kanmu wajen neman ci gaba.
SDP — FARIN DOKI, DOKIN TSIRA!
Barrister Jamila Umar Gurama — Sabuwar Murya, Sabon Tunani, Sabon Fata ga Dukku Ta Kudu.
✍️ Tsarawa da Rubutawa: Abdulhakim Jibril Ahmad Dukku (Bin Maryam, Colina Dukku)
Barrister Jamila Umar Gurama Media Team.

Wannan shine aikin na Kuma insha Allah Zanyi iya Baki kokarina na fahimtar da alummah alkhairin ki
10/09/2026

Wannan shine aikin na Kuma insha Allah Zanyi iya Baki kokarina na fahimtar da alummah alkhairin ki

10/09/2026

Anjima zan sake Ai Na Barr JAMILA insha allah

Basheer Bello Come and Explain which one is fake Bello
09/09/2026

Basheer Bello

Come and Explain which one is fake
Bello

KAIFA DAN UWA BA SAI AN FADA MAKA MEYA KAMATA KAYIBA WANNAN YADAGA CIKIN ALAMAN NASARA CIKIN AL UMMA SAMU JAJIRTATU IRIN...
09/09/2026

KAIFA DAN UWA BA SAI AN FADA MAKA MEYA KAMATA KAYIBA
WANNAN YADAGA CIKIN ALAMAN NASARA CIKIN AL UMMA SAMU JAJIRTATU IRIN SU BARR AL UMMA KADA MUDUBI MASLAHAN WASUNMU MUDUBI GOBEN AL UMMARMU SHINE ABUNDA YAKAMAT MUYI NIDAI INA KARA GABATAR MUKU DA HON BARR JAMILA UMARU GURAMA A MATSAYIN YAR TAKARKARMU NA MAJISALN JIHA DUKKU TA KUDU WANNAN BABBAN DAMANE GA IYAYE MATA WALLHI RASHIN IRINSU BARR A CIKIN AL UMMA BABBAR ASARANE
Garkuwan Bar Jamila Umaru Gurama

Address

Dukku Balu Quarters
Dukku

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garkuwan Bar Jamila Umaru Gurama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share