ADC rescue movement jigawa State

ADC rescue movement jigawa State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ADC rescue movement jigawa State, Political organisation, Godiya Miyetti Takur Site, Dutse.

A grassroots political movement committed to rescuing democracy, promoting justice, youth inclusion, accountability, and sustainable development in Jigawa State and Nigeria at large.

TMG a TakaiceA Tafiyar Tinubu Must Go (TMG), mun fahimci cewa:1. Mafita ɗaya ga Najeriya ita ce tabbatar da kayar da gwa...
16/09/2026

TMG a Takaice

A Tafiyar Tinubu Must Go (TMG), mun fahimci cewa:

1. Mafita ɗaya ga Najeriya ita ce tabbatar da kayar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027.
2. Wajibi ne mu ajiye bambance-bambancenmu a gefe, mu haɗa kanmu domin mara wa ɗan takara guda ɗaya baya da zai tunkari Tinubu.
3. Wajibi ne shugabannin adawa su tattauna, su sasanta, kuma su haɗa kai domin samar da ɗan takara guda ɗaya. Amma ko da shugabannin adawa sun kasa cimma matsaya, mu magoya baya—tun da mu ne masu zaɓe—za mu ajiye bambance-bambancenmu, mu haɗa kanmu, mu zaɓi ɗaya daga cikinsu mu mara masa baya domin neman mafita ga ƙasa.

15/09/2026

ADC RESCUE MOVEMENT JIGAWA STATEThe suffering of our people has lasted for too long. Our youths are graduating without j...
08/08/2026

ADC RESCUE MOVEMENT JIGAWA STATE

The suffering of our people has lasted for too long. Our youths are graduating without jobs, our women are struggling to support their families, and many communities are still waiting for the basic dividends of democracy.

The time for complaints is over. The time for action and positive change is now.

We call on the youths and women of Jigawa State to unite under the banner of the African Democratic Congress (ADC) and become part of a movement determined to build a better future for all.

Jigawa is blessed with intelligent youths, hardworking women, fertile land, and abundant potential. What we need is visionary leadership, accountability, and a government that puts the people first.

Let us reject politics of empty promises and embrace a new era of competence, transparency, empowerment, and inclusive development.

To every young person seeking opportunities, and to every woman striving for a better life for her family, the ADC Rescue Movement is your movement. Together, we can shape a Jigawa where every citizen has hope, dignity, and a fair chance to succeed.

The future is not something we wait for; it is something we build together.

Join the Movement.
Mobilize Your Community.
Support Positive Change.

ADC Rescue Movement Jigawa State
Rescuing the Present, Securing the Future.





27/06/2026
23/06/2026

It's your turn!

05/06/2026

Most Whachted

01/06/2026

INA HANKULANKU SU KE?

Ba za mu zuba ido muna kallo ana ci gaba da yi mana mulkin kama-karya da shugabancin da bai amfani talakawa ba. Lokaci ya yi da Yandangwale za ku tashi tsaye cikin haɗin kai da jajircewa domin samar wa kanku shugabanni nagari, masu kishin jama’a da za su inganta rayuwar al’umma da makomar ‘ya’yanku, ba waɗanda za su riƙa anfani da dukiyar talaka wajen biyan bukatun kansu ba.

Ya zama wajibi al’umma ku fahimci cewa ƙuri’arku amanace, kuma ita ce makamin canji mafi ƙarfi a hannunku. Shugabanci nagari yana kawo ci gaba, walwala da adalci, yayin da rashin nagarta ke jefa jama’a cikin ƙunci, talauci da rashin sanin inda aka dosa. Don haka dole ne a zaɓi masu gaskiya, riƙon amana da kishin cigaban ƙasa da al’umma.

Zaɓen 2027 wata babbar dama ce ta sauya tafarkin siyasa da kawar da duk wanda bai amfani jama’a ba. Lokaci ya yi da al’umma za ku goyi bayan waɗanda s**a nuna nagarta, ƙwarewa da cikakken kishin jama’a ta hanyar ayyuka da kusanci da talakawa. Haɗin kai da tsayuwa tsayin daka ne kaɗai za su tabbatar da samun nasarar da za ta amfani kowa baki ɗaya.
✍️
Senator Muhammad Ubali Sh*tu

Atiku Abubakar
28/05/2026

Atiku Abubakar

Address

Godiya Miyetti Takur Site
Dutse
671207

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC rescue movement jigawa State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share