19/01/2022
Zarar Bunu
Idan Kace Sai Kayi Kudi Zaka Hidimtawa Al'umma Aganina Idan Allah Bai Tsara Zakayi Kudin Ba Fa? Kaga Kaida Kudurinka Sai Dai Ka Gani Ga Dangi🙄
Tun Ina Mafarkin Inada Gudummuwar Da Zan Bawa Kasata Musamman A Yankina Na Arewa
Har Takai Gashi Yanzu Na Fara Gani A Kasa
Gaskiyar Magana Biyewa Cecekuce Na Mutane Ba Karamar Illa Bace Ga Matafiyi
Nagodema Iyayena Da Tunda Zan Fara Tafiya S**a Ummarcheni Da Na Dade Kunnuwa Na
Kamardai Kullun Har Yanzu Kunnuwana A Dode Suke
Fatan Dai Allah Ya xaba Mana abunda yafi xama alkaeri Ya Kuma Kara Yi Mana Jagoranchi 💪🤲
