Abubakar Ismaila Isa Volunteers

Abubakar Ismaila Isa Volunteers

Share

This page was officially created by Abubakar Ismaila Isah Volunteers. Volunteers are a group of people who voluntarily campaigns based on integrity.

14/02/2019

On behalf of the good people of Katsina State, I welcome our amiable Baba Buhari to Katsina today.

04/02/2019

Muna fatan Allah ya bamu nasara a Shari'ar mu da mukeyi kafin ranar zuwa Baba Buhari kastina don muna fatan samun nasara Mal Abubakar Isma'ila Isa don shine muke fatan Allah yayi mashi Gwamnan kastina.

11/01/2019

TAFIYA TAI TAFIYA SAURAN KIRIS JIFAN YARA MAL ABUBAKAR ISMA'ILA ISA GWAMNAN KASTINA.

25/12/2018

Volunteers na miko gaisuwa ga al'ummar Jihar Katsina a Madadin Mal Abubakar Ismaila Isa, CNA, mni.

Fatan Alkhairi.

Photos from Abubakar Ismaila Isa Volunteers's post 11/09/2018

Volunteers a garin Ingawa

Photos from Abubakar Ismaila Isa Volunteers's post 07/09/2018

Volunteers na meeting tare da His Excellency Malam Abubakar Ismaila Isa a garin Funtua.Allah ya yi ma na jagora

07/09/2018

APC primaries: Abubakar Ismaila Isapicks form to challenge Masari

Photos from Abubakar Ismaila Isa Volunteers's post 07/09/2018

Masha Allah,His Excellency Malam Abubakar Ismaila Isa ya sayi form din takarar gwamnan jihar Katsina,mu na yi mashi fatan alkhairi da samun nasara Allah ya amince mashi wannan kujerar gwamnan Katsina

Photos from Abubakar Ismaila Isa Volunteers's post 26/08/2018

Volunteers har yanzu a garin Katsina tare da babban jigo a cikin wannan tafiyar ta His Excellency Malam Abubakar Ismaila Isa Alhaji Kabir Murja da wasu yan gwagwarmaya Alhamdulillah mu na godiya da irin tarbar da mu ka samu daga gare su kuma mu na fatan Allah ya ba mu nasara

26/08/2018

Kuna iya nemo shafin mu cikin sauki ta hanyar
www.fb.me/Aiivol.

Abubakar Ismaila Isa Volunteers This page was officially created by Abubakar Ismaila Isah Volunteers. Volunteers are a group of people who voluntarily campaigns based on integrity.

Photos from Abubakar Ismaila Isa Volunteers's post 26/08/2018

Volunteers a garin Katsina tare da Super elder Alhaji Lawal Baby tare da mutanen shi duk a cikin ziyarar da Volunteers ke yi,Alhaji Lawal mutum ne masoyin His Excellency Malam Abubakar ismaila Isa kuma ya na bada gudunmuwa fiye da yanda duk ba mu yi tunani,mun iske Alhaji Lawal ya sa ana ta buga billboards na Malam Abubakar ga huluna da riguna da dai sauran su,Allah ya saka ma shi da alkhairi ya ba mu nasara

Photos from Abubakar Ismaila Isa Volunteers's post 26/08/2018

Har ila yau Volunteers a garin Mashi Local Government tare da wasu Coordinators na wannan tafiyar ta His Excellency Malam Abubakar Ismaila Isa gwamnan Katsina 2019 insha Allah,Mu na rokon Allah ya ba mu nasara a cikin wannan tafiyar

Want your business to be the top-listed Government Service in Funtua?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Sokoto Road
Funtua