Gadaka APC Youth Dev. forum

Gadaka APC Youth Dev. forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gadaka APC Youth Dev. forum, Political organisation, Gadaka Fika Local Government, Gadaka.

๐—–๐—ข๐—ก๐—š๐—ฅ๐—”๐—ง๐—จ๐—Ÿ๐—”๐—ง๐—ข๐—ฅ๐—ฌ ๐— ๐—˜๐—ฆ๐—ฆ๐—”๐—š๐—˜ !!!On behalf of the ๐—š๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ ๐—ช๐—ฎ๐—ฟ๐—ฑ ๐—”๐—ฃ๐—– ๐—ฌ๐—ผ๐˜‚๐˜๐—ต ๐——๐—ฒ๐˜ƒ๐—ฒ๐—น๐—ผ๐—ฝ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐˜ ๐—™๐—ผ๐—ฟ๐˜‚๐—บ, under the leadership of ๐—›๐—ผ๐—ป. ๐—ฌ๐˜‚๐—ป๐˜‚๐˜€ ๐—”...
07/08/2026

๐—–๐—ข๐—ก๐—š๐—ฅ๐—”๐—ง๐—จ๐—Ÿ๐—”๐—ง๐—ข๐—ฅ๐—ฌ ๐— ๐—˜๐—ฆ๐—ฆ๐—”๐—š๐—˜ !!!

On behalf of the ๐—š๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ ๐—ช๐—ฎ๐—ฟ๐—ฑ ๐—”๐—ฃ๐—– ๐—ฌ๐—ผ๐˜‚๐˜๐—ต ๐——๐—ฒ๐˜ƒ๐—ฒ๐—น๐—ผ๐—ฝ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐˜ ๐—™๐—ผ๐—ฟ๐˜‚๐—บ, under the leadership of ๐—›๐—ผ๐—ป. ๐—ฌ๐˜‚๐—ป๐˜‚๐˜€ ๐—”๐—ฏ๐—ฎ๐—ฟ๐—ฒ ๐—ข๐˜€๐—ฎ, we extend our heartfelt congratulations to ๐——๐—ฟ. ๐— ๐˜‚๐—ต๐—ฎ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐—š๐—ผ๐—ท๐—ฒ on his well-deserved appointment as the Substantive Secretary to the Government of Yobe State (๐—ฆ๐—ฆ๐—š).

This appointment is a testament to your competence, dedication, and commitment to public service. We pray that Almighty Allah grants you wisdom, strength, and divine guidance as you carry out the great responsibilities entrusted to you.

May Allah bless your tenure with outstanding success and make it beneficial to the people of Yobe State. Congratulations once again!

๐—š๐—”๐——๐—”๐—ž๐—” ๐—”๐—ฃ๐—– ๐—ฌ๐—ข๐—จ๐—ง๐—› ๐——๐—˜๐—ฉ. ๐—™๐—ข๐—ฅ๐—จ๐— 
Umaru Sale Bebeji
06-08-2026

๐— ๐—˜๐—ฆ๐—ฆ๐—”๐—š๐—˜ ๐—ข๐—™ ๐—–๐—ข๐—ก๐——๐—ข๐—Ÿ๐—˜๐—ก๐—–๐—˜!!!On behalf of the ๐—š๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ ๐—ช๐—ฎ๐—ฟ๐—ฑ ๐—”๐—ฃ๐—– ๐—ฌ๐—ผ๐˜‚๐˜๐—ต ๐——๐—ฒ๐˜ƒ๐—ฒ๐—น๐—ผ๐—ฝ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐˜ ๐—™๐—ผ๐—ฟ๐˜‚๐—บ, we extend our deepest condolences to o...
03/08/2026

๐— ๐—˜๐—ฆ๐—ฆ๐—”๐—š๐—˜ ๐—ข๐—™ ๐—–๐—ข๐—ก๐——๐—ข๐—Ÿ๐—˜๐—ก๐—–๐—˜!!!

On behalf of the ๐—š๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ ๐—ช๐—ฎ๐—ฟ๐—ฑ ๐—”๐—ฃ๐—– ๐—ฌ๐—ผ๐˜‚๐˜๐—ต ๐——๐—ฒ๐˜ƒ๐—ฒ๐—น๐—ผ๐—ฝ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐˜ ๐—™๐—ผ๐—ฟ๐˜‚๐—บ, we extend our deepest condolences to our Treasurer, ๐—›๐—ผ๐—ป. ๐—”๐—ฏ๐˜‚๐—ฏ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ๐—ฟ ๐—Ÿ๐—ฎ๐—ท๐—ฎ, over the passing of his beloved paternal younger uncle, ๐—”๐—น๐—ต๐—ฎ๐—ท๐—ถ ๐—›๐—ฎ๐—ฏ๐˜‚ ๐—ฆ๐—ถ๐—ป๐—ถ๐˜†๐—ฎ.

This painful loss is deeply felt by all of us. We pray that Almighty ๐—”๐—น๐—น๐—ฎ๐—ต (๐—ฆ๐—ช๐—ง) forgives the deceased, showers His infinite mercy upon him, grants him eternal peace, and admits him into Aljannatul Firdaus.

We also pray that Allah grants ๐—›๐—ผ๐—ป. ๐—”๐—ฏ๐˜‚๐—ฏ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ๐—ฟ ๐—Ÿ๐—ฎ๐—ท๐—ฎ, his family, and all loved ones the strength, patience, and fortitude to bear this irreparable loss.

May Allah forgive ๐—”๐—น๐—ต๐—ฎ๐—ท๐—ถ ๐—›๐—ฎ๐—ฏ๐˜‚ ๐—ฆ๐—ถ๐—ป๐—ถ๐˜†๐—ฎ, have mercy upon him, and grant him the highest place in Jannatul Firdaus. Ameen.

๐—š๐—”๐——๐—”๐—ž๐—” ๐—ช๐—”๐—ฅ๐—— ๐—”๐—ฃ๐—– ๐—ฌ๐—ข๐—จ๐—ง๐—› ๐——๐—˜๐—ฉ ๐—™๐—ข๐—ฅ๐—จ๐— 
Umaru Sale Bebeji
03-08-2026

๐—œ๐—ก๐—ก๐—”๐—Ÿ๐—œ๐—Ÿ๐—Ÿ๐—”๐—›๐—œ ๐—ช๐—”'๐—œ๐—ก๐—ก๐—” ๐—œ๐—Ÿ๐—”๐—œ๐—›๐—œ ๐—ฅ๐—”๐—๐—œ'๐—จ๐—กSAKON TA'AZIYYAA madadin Kungiyar ๐—š๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ ๐—ช๐—ฎ๐—ฟ๐—ฑ ๐—”๐—ฃ๐—– ๐—ฌ๐—ผ๐˜‚๐˜๐—ต ๐——๐—ฒ๐˜ƒ๐—ฒ๐—น๐—ผ๐—ฝ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐˜ ๐—™๐—ผ๐—ฟ๐˜‚๐—บ, muna mika s...
26/07/2026

๐—œ๐—ก๐—ก๐—”๐—Ÿ๐—œ๐—Ÿ๐—Ÿ๐—”๐—›๐—œ ๐—ช๐—”'๐—œ๐—ก๐—ก๐—” ๐—œ๐—Ÿ๐—”๐—œ๐—›๐—œ ๐—ฅ๐—”๐—๐—œ'๐—จ๐—ก

SAKON TA'AZIYYA

A madadin Kungiyar ๐—š๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐—ธ๐—ฎ ๐—ช๐—ฎ๐—ฟ๐—ฑ ๐—”๐—ฃ๐—– ๐—ฌ๐—ผ๐˜‚๐˜๐—ต ๐——๐—ฒ๐˜ƒ๐—ฒ๐—น๐—ผ๐—ฝ๐—บ๐—ฒ๐—ป๐˜ ๐—™๐—ผ๐—ฟ๐˜‚๐—บ, muna mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar ๐—›๐—ฎ๐—ท๐—ถ๐˜†๐—ฎ ๐—™๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—บ๐—ฎ ๐—จ๐—บ๐—ฎ๐—ฟ ๐—š๐˜„๐—ฎ๐—บ๐—ป๐—ฎ๐˜๐—ถ ๐— ๐—ฎ๐—ถ ๐—ฅ๐—ถ๐—ด๐—ฎ, Mataimakiyar Woman Leader ta Jam'iyyar APC a Jihar Yobe.

Marigayiyar ta rasu a daren Asabar, 25 ga Yuli, 2026, lamarin da ya girgiza 'yan uwa, abokai, da daukacin al'ummar Jam'iyyar ๐—”๐—ฃ๐—–.

Muna rokon Allah Maษ—aukakin Sarki da Ya gafarta mata dukkan kura-kuranta, Ya yalwata mata rahama, Ya haskaka kabarinta, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarta.

Haka kuma muna addu'ar Allah Ya bai wa iyalanta, 'yan uwanta, abokanta, da daukacin al'ummar APC juriyar wannan babban rashi.

Allah Ya jikanta da rahama, Ya gafarta mata, Ya kyautata makomarta. Ameen Ya Rabbal 'Alameen.

๐—š๐—”๐——๐—”๐—ž๐—” ๐—”๐—ฃ๐—– ๐— ๐—˜๐——๐—œ๐—” ๐—ง๐—˜๐—”๐— 
26-07-2026

ALBISHIR GA AL'UMMAR SHENGILE: AN FARA SHIRYE-SHIRYEN SAMAR DA RUWAN SHAA ranar Talata, 7/7/2026, Shugaban Jam'iyyar Bul...
08/07/2026

ALBISHIR GA AL'UMMAR SHENGILE: AN FARA SHIRYE-SHIRYEN SAMAR DA RUWAN SHA

A ranar Talata, 7/7/2026, Shugaban Jam'iyyar Bulge na Jiha, Alhaji Mohammed Gadaka (Madakin Gudi), ya aike da wasu daga cikin amintattun wakilansa zuwa garin Shengile domin isar da saฦ™o mai daษ—i ga al'ummar yankin.

Tawagar ta samu jagorancin Aliyu Turaki DPM na Karamar Hukumar Gulani, wanda ya bayyana cewa wannan shiri ba sabon tunani ba ne, domin Alhaji Mohammed Gadaka ya daษ—e yana bibiyar lamarin a matakin jiha domin tabbatar da an samar wa al'ummar Shengile wannan muhimmin aikin alheri.

Babban saฦ™on da aka isar shi ne alkawarin samar da ingantaccen ruwan sha ga al'ummar yankin, domin rage wahalar da suke fuskanta wajen neman ruwa. Idan Allah Ya so, wannan aiki zai zama babban ci gaba da zai sauฦ™aฦ™a rayuwar jama'ar Shengile.

A yau kuma, an kai ฦ™wararrun masu bincike da gwaje-gwaje zuwa yankin domin tantance wurin da za a haฦ™a rijiyar burtsatse ta zamani mai amfani da hasken rana (Solar Borehole). Kamar yadda jami'an aikin s**a bayyana, ana sa ran fara aiwatar da aikin cikin wannan mako, in sha Allah.

Al'ummar Shengile sun bayyana matuฦ™ar farin cikinsu tare da nuna godiya ga Alhaji Mohammed Gadaka (Madakin Gudi) bisa wannan kyakkyawan yunฦ™uri, tare da addu'ar Allah Ya ฦ™ara masa lafiya, tsawon rai, ษ—aukaka da nasara wajen ci gaba da hidimtawa al'umma.

Muna kuma roฦ™on Allah Maษ—aukakin Sarki Ya sa a samu ruwa cikin sauฦ™i a wannan yanki, Ya albarkaci wannan aiki, Ya ba masu gudanar da shi ikon kammala shi cikin nasara, kuma Ya sanya ya zama alheri mai ษ—orewa ga al'ummar Shengile Ameen

GWAMNA BUNI YA GINA CIBIYOYIN KIWON LAFIYA 148 DA HANYOYI SAMA DA KILOMITA 500 CIKIN SHEKARU BAKWAI โ€“ MUKADDASHIN SAKATA...
29/05/2026

GWAMNA BUNI YA GINA CIBIYOYIN KIWON LAFIYA 148 DA HANYOYI SAMA DA KILOMITA 500 CIKIN SHEKARU BAKWAI โ€“ MUKADDASHIN SAKATAREN GWAMNATIN JIHAR YOBE

Gwamnatin Jihar Yobe ta bayyana cewa gwamnatin Gwamna Mai Mala Buni ta samu gagarumar nasara a bangarorin kiwon lafiya, gine-ginen hanyoyi, tsaro, ilimi da bunkasa tattalin arziki cikin shekaru bakwai da s**a gabata, inda ta gina cibiyoyin kiwon lafiya guda 148 tare da hanyoyi sama da kilomita 500 a sassan jihar.

Mukaddashin Sakataren Gwamnatin Jihar Yobe, Dakta Mohammed Goje (FRSPH), ne ya bayyana hakan a ranar Jumaโ€™a yayin taron manema labarai da aka gudanar a ofishin SSG da ke Damaturu domin bikin cika shekaru bakwai na gwamnatin Gwamna Mai Mala Buni.

Dakta Goje ya bayyana wadannan nasarori a matsayin hujja karara da ke nuna kudurin gwamnatin wajen inganta rayuwar alโ€™umma ta hanyar zuba jari a muhimman bangarori da kuma aiwatar da manufofin da s**a shafi jamaโ€™a kai tsaye.

A cewarsa, tun bayan hawan gwamnatin a shekarar 2019, gwamnatin Gwamna Buni ta mayar da hankali wajen samar da zaman lafiya, karfafa cibiyoyin gwamnati, bunkasa ilimin jamaโ€™a, fadada ayyukan more rayuwa da kuma farfado da tattalin arziki.

Ya kara da cewa gwamnatin ta kammala cibiyoyin kula da lafiya na matakin farko guda 143 daga cikin cibiyoyi 178 da aka tsara a dukkan mazabun siyasar jihar. Haka kuma ta inganta manyan asibitoci guda biyar zuwa matakin kwararrun asibitoci (Specialist Hospitals), tare da kafa cibiyoyin kula da uwa da jariri na zamani domin kara inganta harkokin lafiya.

Mukaddashin SSG ya kuma bayyana cewa gwamnatin ta gina tare da gyara hanyoyi sama da kilomita 500 a fadin jihar Yobe, ciki har da hanyoyin cikin birane da na hada alโ€™ummomi, domin saukaka zirga-zirga, kasuwanci, harkokin noma da kuma inganta alakar yankunan karkara.

Daga cikin manyan ayyukan da ya lissafo akwai aikin gada ta sama da ta karkashin kasa da ake ginawa a Damaturu, hanyar Damaturu zuwa Kalallawa, hanyar Damaturu zuwa Gambir, hanyar Waziri Ibrahim Bypass da sauran muhimman hanyoyi da ake aiwatarwa a yankunan sanatoci uku na jihar.

Dakta Goje ya kuma bayyana nasarorin da aka samu a bangarorin tsaro, ilimi, noma, gidaje, samar da ruwa da wutar lantarki a karkara, yana mai cewa gwamnatin ta ci gaba da tabbatar da zaman lafiya tare da hanzarta ayyukan ci gaba a fadin jihar.

Ya kara da cewa sama da dalibai 48,000 ne ke cin gajiyar shirye-shiryen tallafin karatu na gwamnatin jihar, yayin da dubban matasa da mata s**a amfana da shirye-shiryen tallafawa da karfafa tattalin arzikinsu.

Da yake amsa tambayoyin manema labarai, Dakta Goje ya tabbatar da cewa gwamnatin Gwamna Mai Mala Buni za ta ci gaba da kare nasarorin da aka samu cikin shekaru bakwai da s**a gabata tare da kara gina Jihar Yobe mai ci gaba, wadata da dorewar zaman lafiya.

โ€“ Umaru Sale Bebeji

SAKON BARKA DA SALLAH EID KABEER Hon. Yunusa Abare Osa ( Secretary APC Fika L.G )Yana Mika Sakon Barka da Sallar Layya (...
27/05/2026

SAKON BARKA DA SALLAH EID KABEER

Hon. Yunusa Abare Osa ( Secretary APC Fika L.G )

Yana Mika Sakon Barka da Sallar Layya (Eid Kabeer) ga daukacin Alโ€™ummar Musulman duniya baki daya.

Barka da Sallah, Allah ya maimata mana da Alkhairi da nisan kwana

Ubangijin Allah Ya Karษ“i Ibadunmu, Ya sanya mana albarka, zaman lafiya da ci gaban ฦ™asa. Ameen Yaa Rabbil Alamin.

GADAKA APC MEDIA TEAM
Umaru Sale Bebeji
27/05/2026

Jamโ€™iyyar All Progressives Congress (APC) ta fara gudanar da tantancewar โ€˜yan takarar da ke neman tikitin shiga Majalisa...
09/05/2026

Jamโ€™iyyar All Progressives Congress (APC) ta fara gudanar da tantancewar โ€˜yan takarar da ke neman tikitin shiga Majalisar Tarayya gabanin zabukan fidda gwani na jamโ€™iyyar.

Za a gudanar da tantancewar masu neman kujerar Sanata a Abuja Continental Hotel, yayin da masu neman kujerar Majalisar Wakilai za a tantance su a Treasures Suites & Conferences.

Jamโ€™iyyar APC ta bayyana cewa wannan tsari na daga cikin shirye-shiryen tabbatar da gaskiya, adalci da ingancin โ€˜yan takarar da za su shiga zaben fidda gwani na jamโ€™iyyar.

GADAKA APC MEDIA TEAM CREW

Gwamnan Jihar Yobe, Hon. (Dr) Mai Mala Buni, ya yi taโ€™aziyya ga Sarkin Fune kan hatsarin da ya yi sanadiyyar rasa rayuka...
04/05/2026

Gwamnan Jihar Yobe, Hon. (Dr) Mai Mala Buni, ya yi taโ€™aziyya ga Sarkin Fune kan hatsarin da ya yi sanadiyyar rasa rayuka yayin sallar Jumaโ€™a.

Gwamna Mai Mala Buni ya mika sakon taโ€™aziyya ga Sarkin Fune, Alhaji Mai Saleh Idriss Ibn Usman, da alโ€™ummar Damagum bisa wannan mummunan hatsari da ya yi sanadiyyar rasa rayuka yayin sallar Jumaโ€™a.

A madadin gwamnan, mataimakinsa Hon. Idi Barde Gubana ya tabbatar da tallafin gaggawa, ciki har da magani kyauta ga wadanda s**a jikkata da kuma taimakon kudi ga iyalan da abin ya shafa.

Ziyarar ta samu halartar manyan jamiโ€™an gwamnati da shugabannin tsaro, abin da ya nuna hadin kai da tausayi a wannan lokaci na jimami.

Gwamnatin Jihar ta kuma jaddada muhimmancin tsaro da daukar matakan rigakafi domin kaucewa irin wannan masifa a nan gaba.

DA DUMI-DUMI: Tsohon Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Yamaltu Deba Hon Shuaibu Umar Galadima, ya fice daga jam'iyyar A...
04/05/2026

DA DUMI-DUMI: Tsohon Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Yamaltu Deba Hon Shuaibu Umar Galadima, ya fice daga jam'iyyar APC.

Shugabannin mu na Jihar Yobe Cikin Fararen Kaya Allah ya dafa Muku Idan wannan Hoton ya Burgeka ka Danna min Like Kobe B...
04/05/2026

Shugabannin mu na Jihar Yobe Cikin Fararen Kaya

Allah ya dafa Muku

Idan wannan Hoton ya Burgeka ka Danna min Like
Kobe Burgekabama Inaso kamin Like
Anatare.

Address

Gadaka Fika Local Government
Gadaka
2007

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gadaka APC Youth Dev. forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share