Masjidin Nur Gamawa

Masjidin Nur Gamawa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masjidin Nur Gamawa, Bauchi.

10/12/2025

Darul Hadith Gamawa Darul Hadith Gamawa is an Islamic learning circle dedicated to the teaching and preservation of the Prophetic Hadith. Our majlis provides a disciplined environment for authentic study, reflection, and the spread of sacred knowledge.

05/12/2025

A yau 05/12/2025 ustax ABDULHAMID BAKOJI neh zai jagorancin sallah jumma'a in sha Allah

12/09/2025

Assalamu Alaikum.
In shaa Allahu, zamu saka live video na bude sabon masallacin Masjidul Huda a wannan shafi mai albarka.

29/08/2025

Fassarar Khuduba

MASJIDUN NUR GAMAWA [مَسْجِدُ النُّورِ] 21/06/2025

Assalamu Alaikum,

Saboda sabuwar dokar Facebook, live videos yanzu suna da iyaka ta kwanaki 30 kacal kafin a goge su akan server.

Don haka, domin ku ci gaba da sauraron karatuttukan Malama daga Masallacinmu na Masjidin Nur na audio da bidiyo a kowane lokaci, muna gayyatar ku da ku shiga group ɗinmu na WhatsApp inda zamuke saka karatukan.

MASJIDUN NUR GAMAWA [مَسْجِدُ النُّورِ] WhatsApp Group Invite

06/06/2025

KHUDBAH
Daga Masjidun—Nur Gamawa, Bauchi
Tare da Malam Said Adamu Gamawa
06/07/2025

Want your business to be the top-listed Government Service in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Website

Address

Bauchi